• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Home
  • Rubutu
  • Bidiyoyi
  • Sautuka
  • Hotuna
  • Zauruka
  • Profile Type: Personal
  • Profile Views: 9,271 views
  • Followers: 119 followers
  • Last Update: January 25, 2021
  • Last Login: January 17, 2021
  • Joined: November 30, 2020
  • Member Level: Basic
  • Update
  • About

Update

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Sarauniya Mangu
    Sarauniya Mangu liked Ummu Najma's post.
    January 15, 2021
    Ummu Najma → MARUBUTA:
    HUJJA 2

    A cikin AlQUR'ANI mai girma, an yi bayani akan Yadda Annabi Ibrahim (AS) ya tsara gumaka da hannunsa na dama. Kunga hakan yana nuna mana hannu shi ne kan gaba a kan hana barna.

    Akwai...  more
    Ummu Najma → MARUBUTA:
    HUJJA 2

    A cikin AlQUR'ANI mai girma, an yi bayani akan Yadda Annabi Ibrahim (AS) ya tsara gumaka da hannunsa na dama. Kunga hakan yana nuna mana hannu shi ne kan gaba a kan hana barna.

    Akwai wata baiwar Allah da muka yi karatun jami’a da ita, ta samu...  moreHUJJA 2

    A cikin AlQUR'ANI mai girma, an yi bayani akan Yadda Annabi Ibrahim (AS) ya tsara gumaka da hannunsa na dama. Kunga hakan yana nuna mana hannu shi ne kan gaba a kan hana barna.

    Akwai wata baiwar Allah da muka yi karatun jami’a da ita, ta samu karaya a kafa, amma hakan bai hana ta zuwa ɗaukar karatu da kuma zana jarrabawa ba, wanda da hannuwanta ne suka samu matsala hakan zai gagareta.    less
    • 26 people like this
    • Sarauniya Mangu
      Amrah Auwal Sosai. Ko ni akwai course mate dina gurguwa, ba ta da kafafuwa an mata keken guragu. Amma bai hana ta fitowa da sakamako mai kyau ba bayan kammala jarabawa. Amma da nakasar hannu ne ya same ta da ya kenan? An shiga tasku!
      • January 15, 2021
      • -
      • 4 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      faridat sweery Zancenki gaskiya ne. Ko yayana da nake bi da ya samu accident hannunsa ta daina aiki wallahi ajiye makarantar ya yi saboda babu yadda za a yi ya iya rubutu idan ashe kafa ne tsaf za a kai shi ya yi abunsa.
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Lallai kuwa
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Domin duk da tana da ilimi zata zamo ɗawainiya, sai an samu mai rubuta mata kuma ba ko wani malami bane zai yarda da hakan
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Allah sarki
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Lallai ya haɗu da ƙaddara
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Allah ya raba mu da nakasa ko wace iri ne musamman na hannu
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Nura Ismail Annabi Ibrahim (A.S) ai ba gurgu ba ne! Idan gurgu ne ta yaya zai iya sare kan gunki? Tsalle ya yi ko daga zaune ya yi saran?
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Akwai hikimomi da yawa da suke iya bawa mai hannu damar yin aiki mun sha ganin guragu masu hawan icce in har suna da hannuwa
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Hujja mai kyau
      • January 15, 2021
      • -
      • 3 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Lallai hannu alfarma ne
      • January 15, 2021
      • -
      • 3 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Yauwa faridat to kin gani ko?
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Ai duk wanda ya rasa hannu to ya shiga gararin rayuwa
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Gane min Hanya Amra
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta To nan da hannu je bata da shi da zata iya karatu ba sabida babu rubutu
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Wannan gaskiya ne Ummu Najma
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      faridat sweery Wallahi kuwa ku bari kawai
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      faridat sweery Amin ya Allah
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ibrahim Adam Dan Sarauta Allah ya kara mana lafiya ta kowane fanni
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Ameen
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Nafisa Sani Hannu kan shine jigon komai idan Bashi duk wasu ayyuka basa yuwuwa
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Fadima Tabbas
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Idan ka lura a nan mun kawo hujja ne a kan falalar hannu,\n\nAmman babu inda muka ambato cewa annabi Ibrahim (As) gurgu ne
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Kwarai
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Babban alfarma kuwa
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Rukayya ikra Malam nura isma'il gaskiya dole kasa gashin baki afuskanka,dan kuwa kayima maganan bahagon tambaya,kaida naji anajiranka amman kananan neman amsa
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Mmna ta sayo min wasu takalma masu wani dan mashi a wajan dan yatsana babba, wlh ina baki labari ashe mashin yana kaiwa har ga dan yatsana
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Ƙwarai
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Nasa takalmin zuwa makatanta sai ya dan karceni
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Shi kenan fa ya zame min ciwo
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Wlh tsab nake zuwa daukan darasi da kafar
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Amma da nayi ciwan dan kakkarai, kam. Mahaukaciya na koma gaba daya
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Rukayya ikra Alhaji nura karda ka manta zamannin monzon Allah s.A.W anyi wani bawan Allah yana saran icce saiya sare hannunsa,saiga monzon Allah yazo saiya ce da mutum yanzu ace hannunka za ya koma daidai zaka yarda da Allah kayarda ni manzo ne,sai yace ya yarda inde...  moreAlhaji nura karda ka manta zamannin monzon Allah s.A.W anyi wani bawan Allah yana saran icce saiya sare hannunsa,saiga monzon Allah yazo saiya ce da mutum yanzu ace hannunka za ya koma daidai zaka yarda da Allah kayarda ni manzo ne,sai yace ya yarda inde hannunsa za ya koma daidai,atake monzon Allah yadaukon guntun hannunsa mai ya daidai ta hannun mutumin,yasa nashi hannun mai yawan albarka yashafi tsakanin hannun mutumin atake hannun ya hade,kaji hikimar hannu babba  
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan To inaga Wanda ya rasa hannun gaba daya
      • January 15, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Da alama Nura bai gane kan hujjar ki ba sam
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma To kin gani sister
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Falalar hannu ake fada maka ba gurguntaka ba
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Ko ba zaka iya takawa ba akwai sanda ko kuma irin na zamani crutches, zaka dogara
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Ayyah\nNa tausaya miki matuƙa
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Da ma hannu ina zai iya sara gunki har ya samu ladar hana barna
      • January 15, 2021
      • -
      • 3 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Allah ya ƙara lafiya\nYa yaye miki ahi gaba ɗaya
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Allah sarki yar uwa fareda, rashin hannu babban kalobalene ga rayuwar dan Adam, Allah ya ba dan uwanki lfy
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Allahu akbar
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Allah ka ƙara ma annabi daraja\n(S.a.w)
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Wlh kuwa sis amrah rashin hannu ai bai yi ba a rayuwa
      • January 15, 2021
      • -
      • 3 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Rukayya ikra Ihsan dole kuwa kiga tawaya ga rashin hannu kuwa
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Anty Roukayya, rashin hannu bai yi ba
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Baby abundance yafi bani hahaha a rashin hannu, sai gun sarki
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Dole sai wani ya sarkaka ka
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Abun takaici wani ya gane maka al'aura
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ihsan Ya subhanallahi
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma Ameen
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Ummu Najma \uD83D\uDE23\uD83D\uDE23\uD83D\uDE23
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Rukayya ikra Sosai ihsan wlh baiyi ba wlh
      • January 15, 2021
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Sarauniya Mangu Rashin hannu babban tawaya ne wlh
      • January 15, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Sarauniya Mangu Kiduba ko ance wannan kuturu ne wasu kyamarshi ma a ke yi
      • January 15, 2021
      • -
      • 3 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      Rukayya ikra Sosai kuwa,kuma aksn maganan tsarki fa kadai aka tsaya ya kamata mutane susani cewa hannu yafi tawa akan kafafu
      • January 16, 2021
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      hajara yahaya Hakika hannu ba karamin garkuwa bane ajikin dan'adam wanda yakeda kaso mafi tsoka fiye da kafa ma
      • January 16, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Sarauniya Mangu
      hajara yahaya Sosaima kuwa ko ta bangaren makarantu zakiga marasa kafa basa shan wahala kamar marasa hannu saboda saida hanune zaka iya rubutu koda ka kasance gurgu bazai zame maka tawaya ba wajen zuma makaranta saka makon idan ka kasance bakada hannu babu damar...  moreSosaima kuwa ko ta bangaren makarantu zakiga marasa kafa basa shan wahala kamar marasa hannu saboda saida hanune zaka iya rubutu koda ka kasance gurgu bazai zame maka tawaya ba wajen zuma makaranta saka makon idan ka kasance bakada hannu babu damar zuwa makaranta saboda koda kaje zakayita samun matsala musamman lokacin jarrabawa koda a darasi kanasa anayi maka rubutu toh fa idan jarrabawa tazo zai zame maka matsala domin wanda yake taimaka makan bazai bar nasa yayi naka ba  
      • January 16, 2021
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko Sarauniya
  • Jinsi Mace
  • Ranar Haihuwa December 1, 1999
  • Takaitaccen Bayani Marubuciya

Contact Address

  • Sunan Gari Konni
  • Karamar Hukuma Tahua
  • Sunar Jaha Konni
  • Sunar Kasa Niger
© 2022 Bakandamiya About Terms Privacy Subscription Earn Money Advertise Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram