Rahmatu Lawan
Red velvet cake and fruits in yoghurt mix. You can actually learn how to make them here at free Ramadhan classes with Umyuman. Suna nan idan ki ka yi scrolling down.
Takaitaccen Bayani
Shaima Ibrahim saleh Alhussainy.
Founder happy home initiative and ummul masakeen charity foundation.
Mrs.Ibrahim Ahmad maqary , a mother, medical Dr.in d making InshaAllah, a writer,and loves cooking.
Assalamu Alaikum warahmatullah matan kwarai masu son burge masu gidansu!
Kuyi sauri ku garzayo bakandamiya ta dauki nauyin online classes da fitacciyar me girke girkennan shaima alhussainy wacce aka fi sani da um yuman ko kuma halal madbakh
Kyauta zaku koyi qayatattun girke girke
Abinda kike buqata iyaka kisauqe application din sada zumunta ta bakandamiya (application ce kamar Facebook)
Kina sauqewa kiyi register kina shiga kuma se kiyi searching shaima alhussainy kidanna follow, sannan kiyi searching free ramadhan classes with umyuman!
Ga duk masu samun wata matsala wurin login ko sign up ku tuntubi +966 58 033 4452
Domin sauqe manhajar bakandamiya danna nan
https://mailchi.mp/bakandamiya.com/manhaja
Zamu fara classes ranan bakwai ga watan ramadan(7th ramadhan) InshaAllah !
Its free!