• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(750)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • murtala baba Babba
    murtala baba Babba is now following Surajo Yau.
    • April 12, 2020
  • Surajo Yau
    Surajo Yau is now following murtala baba Babba.
    • April 12, 2020
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Bakandamiya's video.
    Bayanin wani dake fama da ciwon coronavirus
    Ku saurari bayanin wani mutum dake kwance yana fama da cutar coronavirus. Ya yi bayani mai tada hankali game da yadda yake ji da kuma yadda da sannu cutar ke cin mai ita.
    • #coronavirus
    • #covid19
    • #annobar corona
    • #cutar coronavirus
    • April 6, 2020
    • MUKTAR ALI and Surajo Yau like this.
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Husaina B. Abubakar's blog entry.
    Waye Zabin Munibat? Babi na Biyar
    Ku latsa nan don karanta babi na hudu.
    Bismllahir Rahmanir Rahim
    Alhaji Abdulazizi nera, shine inkiyar sa kaf garin kano babu wanda bai san da shi ba, mutum ne mai ku?in gaske, ya kasance mutumin kirki da son jama'a kekkyawa dattijon asali, domin shi ku...
    • #labari
    • #rubutun zube
    • #hikaya
    • #Hausa novels
    • #labarin soyayya
    • April 6, 2020
    • Bakandamiya, Lawan Dalha, and Surajo Yau like this.
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Rahmatu Lawan's post.
    Rahmatu Lawan
    Barka da jumma'a 'yan uwa. Allah Ya sada mu da albarkan wannan rana. Tuni: A karanta suratul kahf!
    • April 6, 2020
    • 16 person likes this
    • View all 6 comments
    • Surajo Yau
      mudassair m usman Ameen
      • April 3, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      surajo labaran Masha Allah ya bada lada
      • April 3, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Bashir Musa Jzakallah khairan
      • April 3, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Abubakar Habibu Allah
      • April 3, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Abubakar Habibu Allah ya biya Hajia
      • April 3, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked ABBA ABUBAKAR's photo.
    Allah ka karamana kaunar Annabi Muhammadu SAW
    • April 6, 2020
    • 7 person likes this
    • Surajo Yau
      ABBA ABUBAKAR Amin ya Rabbi
      • April 4, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Rahmatu Lawan S.A.W. Amin
      • April 4, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      mudassair m usman S a w
      • April 4, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Bakandamiya Amin Ya Rabb, S.A.W.
      • April 4, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked musa Umar mainama Funtua 's post.
    musa Umar mainama Funtua
    Asslm. Da fatan maabota wannan kafa suna lafiyq
    • April 6, 2020
    • 4 person likes this
    • Surajo Yau
      Bakandamiya Wsalam Musa Umar. Muna maka marhaban da shigowa. Da fatan kaima kana lafiya.
      • April 4, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      musa Umar mainama Funtua Lafiya lau. Allah ya karo basira
      • April 4, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Bakandamiya Amin Ya Rabb. Allah Ya bar zumunci.
      • April 4, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked musa Umar mainama Funtua 's video.
    video
    • April 6, 2020
    • 5 person likes this
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Lawan Dalha's photo.
    Maza fa zaman gida ya shiga jiki.
    • April 6, 2020
    • 5 person likes this
    • View all 10 comments
    • Surajo Yau
      Rahmatu Lawan Sai ku tuba ku canza halayenku na rashin zaman gida ke nan don mu janye corona. Idan kuma ku ka koma hanyarku na da, kunsan sauran.
      • April 5, 2020
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Lawan Dalha Wannan shine babban conspiracy na shekarar 2020. Allah Ya tsare mu baki daya :D
      • April 5, 2020
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Rahmatu Lawan Idan kunne ya ji, to jiki ya tsira.
      • April 5, 2020
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Adamou Bagna Mahamane Aamine
      • April 5, 2020
      • -
      • Report
    • Surajo Yau
      Adamou Bagna Mahamane Haaa?! Biri yayi kama da mutun cenan. Toh! Zamu yin shawara. Amma fa.....
      • April 5, 2020
      • -
      • Report
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Bakandamiya's photo.
    Manute Bol, mutumin da ya fi kowa tsawo a tarhin kwallon kwando na NBA. Tsawonshi ya kai 7ft 7in.

    A tarihin wasannin da ya yi, ya tare kwallaye masu tarin yawa fiye da kwallayen da ya ci.
    • April 6, 2020
    • Surajo Yau likes this.
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Bakandamiya's video.
    video
    • April 6, 2020
    • Balarabe yunusa, Surajo Yau, and Maishaq Muhammad like this.
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Maishaq Muhammad's photo.
    • April 6, 2020
    • 5 person likes this
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Bakandamiya's blog entry.
    Coronavirus: Mece ce ita kuma ya ya za a kare kai daga kamuwa da ita?
    Sunar coronavirus dai a wannan lokaci da muke ciki wata suna ce da kusan kowa ya santa babba da yaro. To amma ba kamar yadda wasu suka dauka ba, ita wannan suna ta coronavirus suna ce ta wata dangi cututtuka da suka shafi numfashi wadda suka hada da MARS ...
    • #kiwon lafiya
    • #coronavirus
    • #covid19
    • #annobar coronavirus
    • #kariya daga coronavirus
    • April 6, 2020
    • 4 person likes this
  • Surajo Yau
    Surajo Yau liked Bakandamiya's photo.
    Malam Abubakar Imam, marubucin littafin 'Magana Jari Ce' da dimbin littattafai masu yawa. An haife shi a shekarar 1911 kuma ya rasu a shekarar 1981. Allah Ya gafarta masa.
    • April 6, 2020
    • 5 person likes this
  • Surajo Yau
    Surajo Yau is now following Abdullahi Isah.
    • April 6, 2020
  • Abdullahi Isah
    Abdullahi Isah is now following Surajo Yau.
    • April 6, 2020
  • Surajo Yau
    Surajo Yau is now following Adamu bukar .
    • April 6, 2020
  • Adamu bukar
    Adamu bukar is now following Surajo Yau.
    • April 6, 2020
  • Surajo Yau
    Surajo Yau is now following Ismail Adamu.
    • April 6, 2020
  • Ismail Adamu
    Ismail Adamu is now following Surajo Yau.
    • April 6, 2020
View More
Loading ...

About

Abokai

  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • Dalha Dalha
  • Mu'azu S. Ahmed Assalamu alaikum da fatan munyi sallah juma'a lpia ko
  • ismail rabiu danzaria jamaa barkanku da yamma
  • Jamilu Ibrahim Maikaka  :announce: munfaso
  • Abubakar Musa Mussaddeeq
  • Ismail Adamu BAKANDAMIYA barka da fitowa dafatan wannan dandalin zai zamo wajen karuwa da nishadi kuma iringa samo muna labarai da tarin kashen hausa misali, Tsofaffin Litattafai na marubutan Hausa, Tarihin kasahen Hausawa a duniya, Tsofaffin wakokin Hausawa dukansu don tuna baya Allah ya tai makeku Amin.
  • JIBRIN ABBA
  • rabiaah
  • Adamu bukar
  • Abdullahi Isah
  • Abdallah Ahmad ????????MALAMAN HIKIMA SUNCE???? Idan Kana Son Kaga Yadda Duniya Take Bayan Mutuwarka, To Ka Kalle Ta Bayan Mutuwar Waninka...! Idan Ka Lura Da Yadda Masoya Suke Mancewa Da Masoyansu Matattu, To Lokacin ne Zaka Tabbatar Da Cewa Mafi Soyuwar Masoyanka Zasu Mance Da Kai Bayan Mutuwarka, Ko Kuma Duniyar Ta Shagalantar Da Su Daga Barin Tunawa Da Kai... Saboda Haka Ka Sanya Dukkan Rayuwarka Ga Allah, Shine Kadai Bazai Mance Da Kai Ba, Ka Kyautata Alakarka Da Allah, Shine Kadai Baya Karewa Har Gaban Abada. ????BARKA DA WARHAKA????
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram