• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Upcoming Events
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(154)
  • Hotuna(1)
  • Zauruka(1)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • faridat  sweery
    faridat sweery
    ASSALLAMU ALAIKUM

    ƘUNGIYAR TALLAFA WA MARAYU DA NAKKASSASU NA JIHAR...  more
    ASSALLAMU ALAIKUM

    ƘUNGIYAR TALLAFA WA MARAYU DA NAKKASSASU NA JIHAR BAUCI.

    Tana mika Ƙoƙon bararta, na neman sadakan gero da suger ko da kuwa, mudu dayane. domin kai kunun buɗa bakin azumin ramadan wa majinyata marasa ƙarfi da suke asibiti.

    Ga waɗanda basa kusa, za su iya turo taimakon su ta wannan ɗin. account number:0027086589.

    account name: kungiyar talafawa marayu da nakkassasu. Bank stanbic ibtc.

    domin ƙarin bayani:...

    Aisha Ahmed:08039344770

    Farida Musa:08100564048

    Mardiya Afullati...:08062264964.

    forwarding ma sadakane. Allah ya ba da ikon taimakawa, sadaƙa bata kaɗan.  less
    Mar 14
    • 11 person likes this
    • faridat  sweery
      Ummyter Abdallah Amin
      • Mar 15
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Ummyter Abdallah's post.
    Mar 14
    Ummyter Abdallah → TSEGUMI ZALLA:
    aslm a naga wani post na mata datake maganar wankin,miji wlh tallahi nima naga illar iyama miji wanki,lkcn da ya aureni yana da mata da yara hudu mqtarsa bata masa wanki hk aka auroni dangin miji suka dunga...  more
    Ummyter Abdallah → TSEGUMI ZALLA:
    aslm a naga wani post na mata datake maganar wankin,miji wlh tallahi nima naga illar iyama miji wanki,lkcn da ya aureni yana da mata da yara hudu mqtarsa bata masa wanki hk aka auroni dangin miji suka dunga zuganibakan nadunga masa wanki tunda ita bata...  moreaslm a naga wani post na mata datake maganar wankin,miji wlh tallahi nima naga illar iyama miji wanki,lkcn da ya aureni yana da mata da yara hudu mqtarsa bata masa wanki hk aka auroni dangin miji suka dunga zuganibakan nadunga masa wanki tunda ita bata masa zaipi qaunata,wlh hk tunvina amarya nake masa wanki tapiya yapara tapiya bazo nai yaro daya bandaina b wataran ma baya bani na klin nazo naqara haihuwa na biyu wahala tapara qaruwarmun gashi kullum saiya cire kaya koh dakin kishiyata wankinsa suka taru hk zata kwaso ta jibgemin kayansa a pakin qopa idan na wanke kuma baida kunyar kwasan kayan yakai dakinta nace masa zan...    less
    • #dalibi da wayar salula
    • #kimiyyar robot
    • #Jollof rice
    • #Danderun nama
    • #Zinc
    • #bromine element
    • #oven grilled liver
    • #miyar ugwu
    • #kashin tsokar nama
    • #zafi da sanyi
    • #illar fyade
    • 6 person likes this
    • View all 10 comments
    • faridat  sweery
      Ummyter Abdallah Wllh, kuma kinga tun farko dan ya fi sonta ta fara
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Rahmatu Lawan Ai gashi ta na ganin aikin so\uD83D\uDE00
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Auwalu Adamu Sabongida Ba wani aibu cikin yiwa miji wanki, sai dai kawai ki ce ya kwatanta adalci yadda kike yi ita ma ɗayar ta yi ko kuma ke ma ya ɗauke miki.
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      ALI EL-ADI ta cigaba da sannu zai sota fiye da kishiyarta ai alheri danƙone.
      • Mar 13
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      faridat sweery Ta yi hkr kawai ta cigaba watarana sai labari
      • Mar 14
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery commented on Ummyter Abdallah's post.

    Mar 11
    Ummyter Abdallah created a new event:
    • 14 person likes this
  • faridat  sweery
    faridat sweery joined the event BAKONMU NA MAKO: Tattaunawa da Nuraddeen Isma'il
    Mar 11
    • Muhammad Abu Muhammad and Ummyter Abdallah like this.
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Home of Qualitie Writer's association's post.
    Mar 11
    Home of Qualitie Writer's association created a new group:
    • 7 person likes this
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mar 11
    Mustapha musa abu Aisha
    MU RIƘA ROƘON ALLAH YA GYARA MANA HALAYEN MU DA ƊABI'U

    Manzon Allah ﷺ yafi kowa kyawun halaye da ɗabi'u na kwarai, Allah Madaukaki sarki da kansa yana...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    MU RIƘA ROƘON ALLAH YA GYARA MANA HALAYEN MU DA ƊABI'U

    Manzon Allah ﷺ yafi kowa kyawun halaye da ɗabi'u na kwarai, Allah Madaukaki sarki da kansa yana cewa:-
    *(وَإِنَّكَ لَعَلَىٰ خُلُقٍ عَظِیمࣲ)*
    *_(Kuma...  moreMU RIƘA ROƘON ALLAH YA GYARA MANA HALAYEN MU DA ƊABI'U

    Manzon Allah ﷺ yafi kowa kyawun halaye da ɗabi'u na kwarai, Allah Madaukaki sarki da kansa yana cewa:-
    *(وَإِنَّكَ لَعَلَىٰ خُلُقٍ عَظِیمࣲ)*
    *_(Kuma Lallai Kai ya Manzon Allah kana kan wasu ɗabi'u da halaye masu girma)*
    @Surat Al-Qalam 4]
    Babu wata hattar Allah da ta kai Manzon Allah ﷺ kyawawan halaye da ɗabi'u da wannan Halayen nasa ne Allah ya hada kan Sahabbai gaba daya bayan da sun kasance masu yaƙi da gaba da junan tsawon shekara ba adadi, da wannan halayen nasa ne ya ci nasara wajan kiran sa zuwa ga Allah har addini musulunci yayi rinjaye da taimakon Allah. Hatta arnar da suka zauna tare da shi sun yarda shine mafi Alkhairi al'umma saboda halayen sa da ɗabi'un na kwarai, amma duk da wannan Manzon Allah ﷺ yana roƙon Allah ya gyara masa ɗabi'unsa da halayen sa.

    Daga Nana A'isha Umar masu Imani Allah ya kara mata yarda tace:
    "Manzon Allah ﷺ ya kasance yana cewa:-
    *اللهم أَحسَنْتَ خَلْقي فأَحْسِنْ خُلُقي*
    _ALLAHUMMA AHSANTA KHALQEEY FA'AHSIN KHULQEEY_
    *(Ya Allah ka kyautata halitta ta ina roƙon ka da ka kyautata halayena)*.
    *اللَّهمَّ كما أحسنتَ خَلْقِي ، فأَحْسِنْ خُلُقِي .*
    _ALLAHUMMA KAMA AHSANTA KHALQEEY, FA'AHSIN KHALQEEY_
    (Ya Allah kamar yadda ka kyautata halatta, ina roƙon ka da ka kyautata min halayena da ɗabi'una)*
    @الألباني صحيح الترغيب ٢٦٥٧
    @أخرجه أحمد ٢٤٤٧٣ والبيهقي ٤٨٩
    🍃🍂🍃🍂

    🌴الشيخ العلامة ابن باز رحمه الله تعالى:-
    Yana faɗa game karin bayani akan wannan hadisi, sai yace:-
    "Wannan hadisi ne na Manzon Allah ﷺ da Manzon Allah ﷺ yake roƙon Allah ya kyautata Halayen sa da ɗabi'unsa kamar yadda ya kyautata masa halittarsa, yana roƙon Allah ya taimakesa akan ya zama mai hali na kwarai domin ya nuna mana al'amari zama mai kyawun halaye da ɗabi'u a wajan Allah shi kadai, dan haka ya dace ga kowane mutum ya la zumunci yin wannan addu'ar domin yayi koyi da Manzo ﷺ kuma ya dace da abinda ya dace............... ".
    @مجموعة الفتاوى لابن باز.
    🍃🍂🍃🍂🍃🍂🍃🍂  less  less
    • Bakandamiya, faridat sweery, and Lawan Dalha like this.
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Maryam Haruna's post.
    Mar 11
    Maryam Haruna → MARUBUTA:
    Amsar...  more
    Maryam Haruna → MARUBUTA:
    Amsar Tambaya.

    Almustapha Adam Muhammad...  moreAmsar Tambaya.

    Almustapha Adam Muhammad
    Zahradden Nasir
    Muttaka A Hassan
    Danladi Haruna
    Mukhtar musa Karami
    Ado Ahmad Gidan dabino
    Bilkisu Muhammad...    
    • 9 person likes this
    • faridat  sweery
      Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Masha Allah
      • Mar 17
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Maryam Haruna's photo.
    Mar 11
    Lawan Dalha Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Rahmatu Lawan Ummyter Abdallah Hauwa'u Muhammad Assalamu alaikum. Barkanmu da kasancewa wannan rana inda muke gabatar muku da shirin baƙon mako. Wanda ni Maryam Haruna da abokiyar aikina...  
    • 9 person likes this
    • View all 6 comments
    • faridat  sweery
      Amrah Auwal Haha ba wayarka ba ce ba ni ma din ban gani ba
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Muttaka A. Hassan Balle kuma ni.
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Haruna \uD83D\uDE02\uD83D\uDE02\uD83D\uDE02\uD83D\uDE02\n\nWallahi jiya matsala Bakandamiyar nan ta dinga bani,bayan na yi sanarwa dawowa ta yi min wahala. Sai yau na samu na shigo.
      • Mar 10
      • -
      • 3 like this
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Amrah Auwal Eyyah ai hikkenan. Sai mu tara gaba
      • Mar 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Haruna Sai wani sati idan Allah ya kai mu.
      • Mar 10
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Bakandamiya's post.
    Mar 11
    Bakandamiya shared Dandalin Dr. Bukar Usman, OON's item.
    • 4 person likes this
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Rahmatu Lawan's post.
    Mar 11
    Rahmatu Lawan
    Barka da safiya ‘yan uwa da fatan da mu da iyalai an tashi lafiya?
    • 7 person likes this
  • faridat  sweery
    faridat sweery commented on Bakandamiya's photo.
    Mar 11
    • 4 person likes this
    • faridat  sweery
      faridat sweery Tabbas
      • Mar 11
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Bakandamiya's photo.
    Mar 11
    • 4 person likes this
    • faridat  sweery
      faridat sweery Tabbas
      • Mar 11
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery liked Mustapha musa abu Aisha's post.
    Mar 11
    Mustapha musa abu Aisha
    #ALAMAR IMANI

    Amanar imani ga bawa abu buyu...  more#ALAMAR...  more
    Mustapha musa abu Aisha
    #ALAMAR IMANI

    Amanar imani ga bawa abu buyu...  more#ALAMAR IMANI

    Amanar imani ga bawa abu buyu ne:-

    1-Idan aiyukan biyayya da kakewa Allah suna sanya ka farin ciki da kwaɗayin rahamar Allah da kaunar rahama Allah.

    2-Idan Aiyukan zunubanka da sabon Allah yana sanya ka nadama da damuwa da jin tsoron Azabar Allah.

    Waɗan nan sune manyan alamar imanin bawa.

    Manzon Allah ﷺ yana cewa:-
    *(Idan kyawawan aiyukan ka suna sanya ka farin cikin da jin dadi, kuma aiyukan zunubanka suna sanya ka damuwa da nadama, to hakika...    less
    • #ALAMAR
    • 6 person likes this
  • faridat  sweery
    faridat sweery commented on Bakandamiya's photo.
    Mar 9
    Masha Allah! Mambobin babban kwamitin shiryawa da tsarawa da alkalantawa da gudanar da muhawarar Bakandamiya 2020 daga farko har zuwa taron kammalawa jim kadan a ofishin Ado Ahmad Gidan Dabino, MON bayan sun kammala meeting na bitar nasarori da matsaloli...  moreMasha Allah! Mambobin babban kwamitin shiryawa da tsarawa da alkalantawa da gudanar da muhawarar Bakandamiya 2020 daga farko har zuwa taron kammalawa jim kadan a ofishin Ado Ahmad Gidan Dabino, MON bayan sun kammala meeting na bitar nasarori da matsaloli da aka samu da kuma yadda za a kara inganta taro na gaba.

    Allah Ya sakawa wadannan jajirtattun marubuta da mafificin alkhairi. Amin.

    Don nuna karin farin cikinmu duk wanda ya fara kawo cikakken sunayen wadannan hazikai a jere kamar yadda suke a hoton zai samu kyautar katin waya na N5000 kai...    less
    • 14 person likes this
    • View all 6 comments
    • faridat  sweery
      faridat sweery Ado Ahmad gidan Dabino.\nMukhtar Musa karami.\n\u018Aanladi Haruna.\nMuttaƙa A Hassan.\nZaraddin Nasiru.\nAlmustapha Adam Muhammad.\nBilkisu Muhammad.\nSumayya Ibrahim Gambo.\nZarah Bello Bala.\nUmmita Abdullahi Ibrahim.\nUmmi Tasi'u Abiha.
      • Mar 9
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Amrah Auwal Maza:
      Almustapha Adam Muh'd
      Zaharaddeen Nasir
      Muttaƙa A...  more
      Maza:
      Almustapha Adam Muh'd
      Zaharaddeen Nasir
      Muttaƙa A Hassan
      Ɗanladi Haruna
      Mukhtar Musa Ƙaramin
      Ado Ahmad gidan Dabino

      Mata:
      Balkisu Muhammad Garkuwa
      Sumayyat Ibrahim Gambo.
      Fatima Bello Bala(Zahra B😎.
      Fulani Ɓingel(Ummyter)
      Ummi Tasi'u (Zee aflam)  
      • Mar 9
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Rabee'atou A Oumar (Pinky) Almustapha Adam Muhammad \nZahradden Nasir\nMuttaka A Hassan\nDanladi Haruna\nMukhtar musa Karami\nAdo Ahmad Gidan dabino\nBilkisu Muhammad Garkuwa\nSumayya Ibrahim Gambo\nFatima Bello Bala\nAsma'u Abdullahi Ibrahim\nUmmi Tasiu Abdul mumini
      • Mar 9
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Hauwa'u Muhammad Almustapha Adam Muhammad
      Zahradden Nasir
      Muttaka A Hassan
      Danladi...  more
      Almustapha Adam Muhammad
      Zahradden Nasir
      Muttaka A Hassan
      Danladi Haruna
      Mukhtar musa Karami
      Ado Ahmad Gidan dabino
      Bilkisu Muhammad Garkuwa
      Sumayya Ibrahim Gambo
      Zahra BB
      Fulani Bingel
      Ummi Zee Aflam  
      • Mar 10
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Ibrahim Musa Gamba Allah Ya kara nasara

    faridat sweery commented on Maryam Mohammed (Maman baby)'s post.
    Feb 6
    Maryam Mohammed (Maman baby) → MARUBUTA:
    POST-6
    Akwai fannonin ilimi da dama da suka zarce gaban a koye su ta intanet, misali karatun koyon aikin tiyata wanda shi kansa tsayuwa akan majinyacin da kuma rike kayan yin tiyatar ma wani abu ne dake...  more
    Maryam Mohammed (Maman baby) → MARUBUTA:
    POST-6
    Akwai fannonin ilimi da dama da suka zarce gaban a koye su ta intanet, misali karatun koyon aikin tiyata wanda shi kansa tsayuwa akan majinyacin da kuma rike kayan yin tiyatar ma wani abu ne dake bukatar koyo na zahiri ba wai ta hanyar gani a...  morePOST-6
    Akwai fannonin ilimi da dama da suka zarce gaban a koye su ta intanet, misali karatun koyon aikin tiyata wanda shi kansa tsayuwa akan majinyacin da kuma rike kayan yin tiyatar ma wani abu ne dake bukatar koyo na zahiri ba wai ta hanyar gani a wayar salula ko fuskar kwamfuyuta ba.

    Hakanan kuma...    less
    • 23 person likes this
    • View all 14 comments
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Haka kuma lamarin yake a koma wane fanni ne, kowane irin aiki kake nema muddin koyonka a yanar gizo ne ba ka yi zaman aji ba to fa kai da sharar bola matsayinku daya bisa yakinin da al'umma take da shi na cewa zahirin ilimi na ga wanda ya zauna a gaban malami.
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) @ Maryam\n\nTabbaya ce daya zan yi miki amsarta kuma kawai nake bukata 'yar uwa. Yau a ce an kwantar da wani naki ko wata jininki da sunan za a yi mata tiyata sai kuma gatsau kika ji wai ai likitan da zai mata din bai ko taba zama a aji ba a yanargizo...  more@ Maryam\n\nTabbaya ce daya zan yi miki amsarta kuma kawai nake bukata 'yar uwa. Yau a ce an kwantar da wani naki ko wata jininki da sunan za a yi mata tiyata sai kuma gatsau kika ji wai ai likitan da zai mata din bai ko taba zama a aji ba a yanargizo yayi karatun aka turo masa da shaidar kwarewa. Ya za ki ji? Na tabbata tsoro da firgici ne zai mamaye ki nan kuma take cikinki zai duri ruwa idan ma ba a gan ki kin banke kofar dakin ba a guje kina cewa a ba ki marar lafiyar kun fasa  
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Haka kuma lamarin yake a koma wane fanni ne, kowane irin aiki kake nema muddin koyonka a yanar gizo ne ba ka yi zaman aji ba to fa kai da sharar bola matsayinku daya bisa yakinin da al'umma take da shi na cewa zahirin ilimi na ga wanda ya zauna a gaban malami.
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Hahahahah! Wannan shi ake cewa an fado daga kan dabino an zarce rijiya. Kodayake kaza mai 'ya'ya daman aka ce ba ta maiko. Shin hujjoji da abubuwan da muke gabatarwan abubuwa ne da muka tarar su a nan Bakandamiya ko YouTube ko kuwa dai abubuwan da mu...  moreHahahahah! Wannan shi ake cewa an fado daga kan dabino an zarce rijiya. Kodayake kaza mai 'ya'ya daman aka ce ba ta maiko. Shin hujjoji da abubuwan da muke gabatarwan abubuwa ne da muka tarar su a nan Bakandamiya ko YouTube ko kuwa dai abubuwan da mu yanzu muke dorawa Bakandamiyar ne saboda mun koye su a aji? Idan ba ka iya kama barawo ba to fa shi tabbas zai kama ka.

      Amsar kuma idan kin samo, to ita ce tun dazu gwagwarmayar da nake ta fuskantar dake abin da a zahiri kika kasa gane hakan. Watakila a yanzu tunda ke kika kawo misalin hakan zai sa ki gamsu ki kuma mika wuya.  less
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) @Aina'u\nHahahahah! Wannan shi ake cewa an fado daga kan dabino an zarce rijiya. Kodayake kaza mai 'ya'ya daman aka ce ba ta maiko. Shin hujjoji da abubuwan da muke gabatarwan abubuwa ne da muka tarar su a nan Bakandamiya ko YouTube ko kuwa dai abubuwan...  more@Aina'u\nHahahahah! Wannan shi ake cewa an fado daga kan dabino an zarce rijiya. Kodayake kaza mai 'ya'ya daman aka ce ba ta maiko. Shin hujjoji da abubuwan da muke gabatarwan abubuwa ne da muka tarar su a nan Bakandamiya ko YouTube ko kuwa dai abubuwan da mu yanzu muke dorawa Bakandamiyar ne saboda mun koye su a aji? Idan ba ka iya kama barawo ba to fa shi tabbas zai kama ka.\n\nAmsar kuma idan kin samo, to ita ce tun dazu gwagwarmayar da nake ta fuskantar dake abin da a zahiri kika kasa gane hakan. Watakila a yanzu tunda ke kika kawo misalin hakan zai sa ki gamsu ki kuma mika wuya.  less
      • Feb 7
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery commented on Maryam Mohammed (Maman baby)'s post.
    Feb 6
    Maryam Mohammed (Maman baby) → MARUBUTA:
    POST-4
    Samun ilimi sosai kuma cikin sauƙi na faruwa ne a zahiri ma'ana a cikin aji ba intanet ba, ɗaukar darasi a intanet kuwa yawanci a karance ne kawai mutum zai karanta ba aikata a zahirance ba.

    Ɗaukan...  more

    Ɗaukan karatu a intanet ya ta'allaƙa ne kawai ga...  morePOST-4
    Samun ilimi sosai kuma cikin sauƙi na faruwa ne a zahiri ma'ana a cikin...    
    • 17 person likes this
    • View all 12 comments
    • faridat  sweery
      Ismail Gambo Hakane
      • Feb 6
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Hehehe! Allah sarkin dadi in ji barawon takanda! Haba mai suna kin iya gano cewa karatun yanargizo ya fi sauki da saurin koyo sama da na zaman ajin ne amma kika ki kuma shiga kiyi naki karatun a can? Wannan shi ake kira ingiza mai kantu ruwa kenan. Tunda...  moreHehehe! Allah sarkin dadi in ji barawon takanda! Haba mai suna kin iya gano cewa karatun yanargizo ya fi sauki da saurin koyo sama da na zaman ajin ne amma kika ki kuma shiga kiyi naki karatun a can? Wannan shi ake kira ingiza mai kantu ruwa kenan. Tunda ke karan kanki da iyalanki karatun aji kuka zabi yi to wace hujja ce ta fi bayan wannan da masu girma alkalai tare da 'yan kallo...    

      Maryam Mohammed (Maman baby) Ahab! Ba ta nan take ba wai an dannewa bodari kai. Ai kuwa karatun yanargizo shi ne karatun magandata da ba dan a fahimta ake yin sa domin dalili mafi mahimmanci kuma galibi wanda ba'a faɗa shi ne na gaskiyar cewa yin karatu a yanargizo ba ya buƙatar...  moreAhab! Ba ta nan take ba wai an dannewa bodari kai. Ai kuwa karatun yanargizo shi ne karatun magandata da ba dan a fahimta ake yin sa domin dalili mafi mahimmanci kuma galibi wanda ba'a faɗa shi ne na gaskiyar cewa yin karatu a yanargizo ba ya buƙatar ɗalibai suyi karatu ko haddace abu kamar yadda karatun aji yake yi. Domin daliban da suke yin jarrabawa yanargizo ba su da...    
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) @ Aina'u\nAhab! Ba ta nan take ba wai an dannewa bodari kai. Ai kuwa karatun yanargizo shi ne karatun magandata da ba dan a fahimta ake yin sa domin dalili mafi mahimmanci kuma galibi wanda ba'a faɗa shi ne na gaskiyar cewa yin karatu a yanargizo ba ya...  more@ Aina'u\nAhab! Ba ta nan take ba wai an dannewa bodari kai. Ai kuwa karatun yanargizo shi ne karatun magandata da ba dan a fahimta ake yin sa domin dalili mafi mahimmanci kuma galibi wanda ba'a faɗa shi ne na gaskiyar cewa yin karatu a yanargizo ba ya buƙatar ɗalibai suyi karatu ko haddace abu kamar yadda karatun aji yake yi. Domin daliban da suke yin jarrabawa yanargizo ba su...    
      • Feb 7
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery commented on Maryam Mohammed (Maman baby)'s post.
    Feb 6
    Maryam Mohammed (Maman baby) → MARUBUTA:
    POST-3
    Karatun shiga aji karatu ne dake tara mutane masu baiwa daban-daban wanda hakan ke sanya gasa da naci a tsakanin daliban wajen ganin sun koyi abu da wuri don a kar abokan karatun nasu su wuce su...  more
    Maryam Mohammed (Maman baby) → MARUBUTA:
    POST-3
    Karatun shiga aji karatu ne dake tara mutane masu baiwa daban-daban wanda hakan ke sanya gasa da naci a tsakanin daliban wajen ganin sun koyi abu da wuri don a kar abokan karatun nasu su wuce su sabanin karatun online da ba za ka san ma...    
    • 18 person likes this
    • View all 14 comments
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Hahahaha! Ya salam! Da alamu sai kin yi kwalalar jama'a su kawo miki dauki dan na ga tun dazu kin kasa gaba kin kasa baya sai aikin nanata abu guda kike yi.
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Hakan yasa ya kamata na fahimtar dake dan ki san cewa, intanet kamar sabon dakin da aka gina ne sharau ba komai a ciki daga ranar da aka ce an kawo amarya dakin nan za ki ga jere ta ko'ina ya cika shi ke kyace ma ba inda mutum zai zauna amma idan kika...  moreHakan yasa ya kamata na fahimtar dake dan ki san cewa, intanet kamar sabon dakin da aka gina ne sharau ba komai a ciki daga ranar da aka ce an kawo amarya dakin nan za ki ga jere ta ko'ina ya cika shi ke kyace ma ba inda mutum zai zauna amma idan kika tuna cewa kowane abu daya na dakin a shagon...    
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Hahahahha daya matar yaro! Mu je zuwa dai wai mahaukaci ya hau kura. Yo ai abin da yake da kyau abokiyar muhawarata ta fahimta shi ne hulɗa da jama'a da kuma cudanya da su shi ma wani bangare ne na koyo. \n\n A lokacin da ake cikin aji, galibi ana...  moreHahahahha daya matar yaro! Mu je zuwa dai wai mahaukaci ya hau kura. Yo ai abin da yake da kyau abokiyar muhawarata ta fahimta shi ne hulɗa da jama'a da kuma cudanya da su shi ma wani bangare ne na koyo. \n\n A lokacin da ake cikin aji, galibi ana buƙatar ɗalibai su faɗi ra'ayinsu. Ana iya...    
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) @ Maryam\n\nHahahahha daya matar yaro! Mu je zuwa dai wai mahaukaci ya hau kura. Yo ai abin da yake da kyau abokiyar muhawarata ta fahimta shi ne hulɗa da jama'a da kuma cudanya da su shi ma wani bangare ne na koyo. \n\n A lokacin da ake cikin aji,...  more@ Maryam\n\nHahahahha daya matar yaro! Mu je zuwa dai wai mahaukaci ya hau kura. Yo ai abin da yake da kyau abokiyar muhawarata ta fahimta shi ne hulɗa da jama'a da kuma cudanya da su shi ma wani bangare ne na koyo. \n\n A lokacin da ake cikin aji, galibi ana buƙatar ɗalibai su faɗi...    
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Rasa hulɗar fuska da fuska tare da abokan aji da malamai da karatun intanet yayi na daga dalilan da masana irinsu George suka bayar na rauninsa wajen tasiri akan dalibai.
      • Feb 7
      • -
      • Report
  • faridat  sweery
    faridat sweery commented on Maryam Mohammed (Maman baby)'s post.
    Feb 6
    Maryam Mohammed (Maman baby) → MARUBUTA:
    POST-2
    Mai kafa hudu ya kan fadi bare mai biyu. Ma’ana a gaban malami ma karatu bai yi saurin shiga kan dalibi ba sai a yanargizo? Ya kamata abokan karawar mu su yiwa kansu karatun ta nutsu domin ko...  more
    Maryam Mohammed (Maman baby) → MARUBUTA:
    POST-2
    Mai kafa hudu ya kan fadi bare mai biyu. Ma’ana a gaban malami ma karatu bai yi saurin shiga kan dalibi ba sai a yanargizo? Ya kamata abokan karawar mu su yiwa kansu karatun ta nutsu domin ko jimina ta nitsa kanta a tabo ba za a kirata da...  morePOST-2
    Mai kafa hudu ya kan fadi bare mai biyu. Ma’ana a gaban malami ma karatu bai yi saurin shiga kan dalibi ba sai a yanargizo? Ya kamata abokan karawar mu su yiwa kansu karatun ta nutsu domin ko jimina ta nitsa kanta a tabo ba za a kirata da kaza ba. Kamar yadda George Couros yake...    less
    • 16 person likes this
    • View all 12 comments
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Hahahah! Ashe kuwa idan har Dan Adam ne yayi na'ura, to na'ura ba ta kai ya Dan Adam ba.
      • Feb 7
      • -
      • Report
    • faridat  sweery
      Maryam Mohammed (Maman baby) Hahaha! Tun kan a yi daran akai kwandi takwarata. Yaushe ma kafar sadarwar ta zagaya duniyar? Dukka dukka mutane nawa ne a ajujuwan koyo na intanet din? Har yanzu mutanen da ba su da damar ma hawa yanargizo saboda rashin igiyar sadarwa ko rashin arzikin...  moreHahaha! Tun kan a yi daran akai kwandi takwarata. Yaushe ma kafar sadarwar ta zagaya duniyar? Dukka dukka mutane nawa ne a ajujuwan koyo na intanet din? Har yanzu mutanen da ba su da damar ma hawa yanargizo saboda rashin igiyar sadarwa ko rashin arzikin mallakar kwamfuyuta don karatun su suka fi yawa a duniya.  

      Maryam Mohammed (Maman baby) Shin wai ko abokiyar muhawarata ta manta cewa su kansu bayanan da take batun a na samu a intanet din dora su ake daga abinda aka tattara na littafan dake dankare a dakunan karatu na makarantu? Har yau kuwa ba a dora kashi 30% cikin dari na kundaddakin...  moreShin wai ko abokiyar muhawarata ta manta cewa su kansu bayanan da take batun a na samu a intanet din dora su ake daga abinda aka tattara na littafan dake dankare a dakunan karatu na makarantu? Har yau kuwa ba a dora kashi 30% cikin dari na kundaddakin bayanan da aka kattaba suke ajiye ba a dakunan karatu wanda kuma su ma kalilan din da suke yanargizon sai kin biya makudan kudade kafin a tsakura miki don a zahiri tsakuren ne ake yi ba a samun cikakku. To anan ki fada min ke da a yanar gizon sai kin biya da dalibin da malami zai koya masa a saukake bayan nan ya samu takardun a laburare wa ya fi...    less

View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Sunan Farko faridat
  • Jinsi ko Nau'i Mace
  • Ranar Haihuwa July 9, 1994
  • Relationship Status Single
  • Takaitaccen Bayani Ni din mai sauki ce amma mai wuyar fahimta

Contact Address

  • Sunar Unguwa ?ofar dumi [map]
  • Sunan Gari BauchiD
  • Karamar Hukuma Darazo
  • Jaha Bauchi
  • Kasa Nigeria

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faɗi siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • Lawan Dalha Hello
  • Abdullah m bature
  • Abdulmajid Sani Harun
  • Idris Yahaya Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu. ina yimuku fatan alkhairi
  • Muhammad Shehu Fagge
  • Zuhrah Abdulhamid Hassan
  • Aysha Sarki
  • Kingboy
  • Umar AIsha Assalamu alaikum brakanmu da warhaka
  • ABUBAKAR SULAIMAN
Previous
Next

Hotuna

  • Wall Photo­s 3 photos

Previous
Next

Zauruka

  • zauren sweery
    s
    domin ƙaruwar mu
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram