• Contrast
    • Font
    • A
  • Sign In
  • Sign Up
    Loading ...
View All Updates Mark All Read
Bakandamiya
  • Shafin Farko
  • Makalu
    • Browse Entries
  • Bidiyoyi
    • Browse Videos
  • Sautuka
    • Nemo Sautuka
  • Hotuna
    • Browse Albums
    • Browse Photos
  • Zauruka
    • Browse Groups
  • Tambayoyi
  • Sanarwa
    • Bukukuwa Masu Zuwa
    • Past Events
  • Ra'ayoyi
    • Browse Polls
  • Sana'o'i
    • Browse Listings
  • Updates
  • About
  • Abokai(216)
  • Bidiyoyi(1)
  • Hotuna(2)
  • Zauruka(1)

Updates

The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
  • Home of Qualitie Writer's association
    Home of Qualitie Writer's association is now following usman adamu.
    • Mar 24
  • usman  adamu
    usman adamu liked Shafin Dr. Jamilu Zarewa's post.
    Shafin Dr. Jamilu Zarewa
    HUKUNCIN DILLANCI DA HOTUNAN 'YAN...  moreHUKUNCIN DILLANCI DA HOTUNAN 'YAN...  more
    Shafin Dr. Jamilu Zarewa
    HUKUNCIN DILLANCI DA HOTUNAN 'YAN...  moreHUKUNCIN DILLANCI DA HOTUNAN 'YAN MATA

    Tambaya:

    Assalamu alaikum. Malam menene hukuncin 'yan matan da suke bada hotunansu ga tsofafi don su nema musu mijin aure ?

    Amsa

    Wa alaikum assalam Addinin musulunci ya haramta kallo zuwa ga matar da ba muharrama ba, sai in akwai lalura, amma ya halatta ka kalli mace, idan kana so ka aure ta, kamar yadda ya zo a cikin hadisi, inda Annabi s.a.w. yake cewa : "Idan dayanku yana neman aure, to in ya sami damar kallon abin da zai kira shi zuwa aurenta, to ya aikata hakan" ABU DAWUD.

    Malamai sun yi sabani akan wurin da ya kamata mutum ya kalla a jikin mace lokacin da ya je neman aure :

    1. Akwai wadanda suka ce zai kalli fuska da tafin hannu ne kawai.

    2. Wasu malaman sun tafi akan cewa : zai kalleta a kayan da take sawa a cikin gida, ta fuskace shi ya kalle ta, sannan ta juya baya ya kalleta.
    Wannan ra'ayin shi ne ya fi dacewa, saboda ta haka mutum zai san yanayin matar da zai aura.
    Ta hanyar bayanan da suka gabata, za mu iya fahimtar cewa aikin dalilin aure ya hallata, amma da sharuda, ga wasu daga ciki :

    1. Ya zama hoton ya fito da asalin fuskar matar, bai KWARZANTA ta ba, ta yadda za'a iya yaudarar namijin, ko a rude shi.

    2. Ya zama wacce za'a bawa hoton mai amana ce, ta yadda ba za ta nunawa wanda ba shi da nufin aure ba, saboda asali ya haramta ayi kallo zuwa ga matar da ba muharrama ba, sai in akwai lalura, sai ga wanda yake nufin aurarta, wannnan yana nuna cewa, bai halatta asa irin wannan hoton na neman aure ba , a face book, ko a jarida.

    3. Ka da hoton ya kun shi fito da tsaraici, ya wajaba a tsaya a iya inda shari'a ta bada umarni.

    4. Zai fi dacewa ace mace ce za ta yi dalilin aure, saboda in namiji ne, zai iya fitinuwa da hotunan da yake gani, sai barna ta auku, don haka ita ma macen ya wajaba ta ji tsoron Allah a...    less
    • Feb 14
    • 5 person likes this
  • usman  adamu
    usman adamu liked Hafsat Moh'd Arabi's photo.
    My best...👍
    • Feb 14
    • 9 person likes this
  • usman  adamu
    usman adamu liked Jamilu Abdulrahman 's photo.
    • Feb 14
    • 9 person likes this
  • usman  adamu
    usman adamu liked Rahmatu Lawan's post.
    Rahmatu Lawan shared Rahmatu Lawan's video.
    • Feb 14
    • 5 person likes this
  • usman  adamu
    usman adamu commented on Ummyter Abdallah's post.
    Ummyter Abdallah created a new event:
    • Feb 14
    • 21 person likes this
    • View all 8 comments
    • usman  adamu
      Rukayya Ibrahim lawal Masha'allah
      • Feb 13
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      Ummyter Abdallah Amin
      • Feb 14
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      Ummyter Abdallah Amin
      • Feb 14
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      Ummyter Abdallah Amin
      • Feb 14
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      usman adamu Allah yakai mu
      • Feb 14
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • usman  adamu
    usman adamu liked Ummyter Abdallah's post.
    Ummyter Abdallah created a new event:
    • Feb 14
    • 21 person likes this
    • View all 8 comments
    • usman  adamu
      Rukayya Ibrahim lawal Masha'allah
      • Feb 13
      • -
      • 2 like this
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      Ummyter Abdallah Amin
      • Feb 14
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      Ummyter Abdallah Amin
      • Feb 14
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      Ummyter Abdallah Amin
      • Feb 14
      • -
      • Report
    • usman  adamu
      usman adamu Allah yakai mu
      • Feb 14
      • -
      • 1 likes this
      • -
      • Report
  • usman  adamu
    usman adamu liked jazz collections's photo.
    • Feb 14
    • 5 person likes this
  • usman  adamu
    usman adamu liked Abdullahi Saleh Ibrahim's post.
    Abdullahi Saleh Ibrahim joined the event BAKONMU NA MAKO: Tattaunawa da Muntasir Shehu
    • Feb 14
    • Ummyter Abdallah, Lubna Sufyan, and usman adamu like this.
  • usman  adamu
    usman adamu is now following Aminu Mas'ud.
    • Feb 14
  • Aminu Mas'ud
    Aminu Mas'ud is now following usman adamu.
    • Feb 14
  • usman  adamu
    usman adamu is now following Fati Washa Fans Club.
    • Feb 14
  • Fati Washa Fans Club
    Fati Washa Fans Club is now following usman adamu.
    • Feb 14
  • usman  adamu
    usman adamu is now following musa Idrisjakara.
    • Feb 14
  • musa Idrisjakara
    musa Idrisjakara is now following usman adamu.
    • Feb 14
  • usman  adamu
    usman adamu is now following mustapha Tukur.
    • Feb 14
  • mustapha Tukur
    mustapha Tukur is now following usman adamu.
    • Feb 14
  • usman  adamu
    usman adamu is now following SaniAbubakarDikuwa6860.
    • Feb 14
  • SaniAbubakarDikuwa6860
    SaniAbubakarDikuwa6860 is now following usman adamu.
    • Feb 14
  • usman  adamu
    usman adamu is now following ALI EL-ADI.
    • Feb 14
View More
Loading ...

About

Personal Information

  • Cikakken Suna usman
  • Jinsi ko Nau'i Na miji
  • Ranar Haihuwa August 4, 1994
  • Relationship Status Married
  • Takaitaccen Bayani Ni dalibi ne

Contact Address

  • Sunar Unguwa Gusau [map]
  • Sunan Gari zamfara
  • Karamar Hukuma gusau
  • Jaha zamfara
  • Kasa Nigeria

Contact Information

  • Phone No. 07060495646
  • WhatsApp No. 0706049564
  • Email: usmanprison@gmail.Com

Abokai

  • Bakandamiya GORON JUMMA'A BA A YIN WUTRI BIYU A DARE DAYA Tambaya: Assalamu alaykum, Malam don Allah Malam amma naji wasu sunce wai idan mutum yayi wuturi a lokacin da ya yi sallan tarawi, toh wai idan zai yi nafila a cikin dare zai kara raka'a daya ya cika wuturin da ya yi da sallah tarawi. shine nake neman karin bayani plxx malam. Amsa: Wa alaikum assalam, Annabi S. A. W. yana cewa ba a wutiri biyu a dare daya, Na'am akwai malaman da suka faɗi siffar da ka ambata, saboda in ka yi hakan zai zamar da waccan ta farkon shafa'i, tun da wutiri daya ake yi a dare. Amma abin da yafi shi ne ko dai barin wutirin tare da liman ko kuma in ka san za ka sake wata sallar daren In liman ya yi sallama kai sai ka tashi ka karo wata raka'ar don ta zama shafa'i kai a wurinka kafin ka yi sallama ,, wannan zai sanya ya zama ba ka yi wutiri ba a lokacin Annabi S. A. W. yana cewa: "Ku sanya sallarku ta karshe da daddare wutiri". Allah ne mafi sani. Amsawa: Dr Jamilu Zarewa 07/06/2017
  • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  • Dalha Dalha
  • ismail rabiu danzaria jamaa barkanku da yamma
  • Jamilu Ibrahim Maikaka :announce: munfaso
  • Abubakar Musa Mussaddeeq
  • Adamu Salisu Amincin Allah shi tabbata a gareku gaba daya.....
  • JIBRIN ABBA
  • rabiaah
  • lawal
  • Adamu bukar
  • Mahmoud Chadi
Previous
Next

Bidiyoyi

  • video
    By usman adamu
    304 views
Previous
Next

Hotuna

  • Wall onlym­e Photos 1 photo

  • Wall Photo­s 6 photos

Previous
Next

Zauruka

  • HAUSA NOVEL BOOKS AYAU
    s
    Domin nishadan tar da ku!
Previous
Next
© 2021 Bakandamiya  -  About  -  Terms  -  Privacy  -  Talla  -  Support  -  Contact  -  Mobile Site
  • Facebook
  • Twitter
  • Linkedin
  • Youtube
  • Pinterest
  • Instagram