Dambun Acca
Posted September 26, 2017
Abubuwan hadawa
Acca kofi biyu
Karas 2
Kabeji 1/6
Albasa 1
Attarugu 2
Mai cokali 2
Maggi
Gishiri
Yadda ake hadawa
A wanke Acca sannan a rege a zuba a madambaci ya yayi rabin dahuwa.
Sai a sauke a yanka kabeji, da karas, da albasa, da attarugu, sannan da...