Kayan mata, hakin maye ko kayan da'a kamar yanda wasu ke kiransu, jerin magunguna ne daga nau'in tsirrai, itace, ganyeyyaki, yayan itatuwa, bawon itace da kuma jijiyoyi har da sassan dabbobi irin su Ayu, tantabara, zakara da sauran su. Ana sarrafa su ne t...