Skip to content

Kansar mahaifa

Kansar mahaifa

Kansar cikin mahaifa wace a turance ake kira da (Cervical cancer) wata cutar daji ce da ke tasowa a ƙofar mahaifa (cervix), wato ɓangaren da… Read More »Kansar mahaifa

Malam Nata’ala

Malam Yakubu Mato, wanda aka fi sani da Malam Na Ta’ala, jarumi ne na shirin fina-finan Hausa a Najeriya. Ya shahara ne a cikin masana’antar… Read More »Malam Nata’ala

Kaciyar mata

Kaciyar mata (Female Genital Mutilation – FGM) wata tsohuwar al’ada ce da ake gudanarwa a wasu al’ummomi musamman a ƙasashen Afirka, Gabas ta Tsakiya da… Read More »Kaciyar mata

Paul Biya

Paul Barthélemy Biya’a bi Mvondo shi ne ɗaya daga cikin fitattun shugabannin Afirka da suka fi shahara wajen daɗewa a kan karagar mulki. Tun bayan… Read More »Paul Biya

Zobo

Zoɓo, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda aka fi amfani da furenta wajen… Read More »Zobo

Kunkuru

Kunkuru wata dabba ce daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles, wato dabbobin da ke da sanyi a jiki, masu saɓa kamar macizai, kada… Read More »Kunkuru

Nickel

Nickel wani sinadari ne na ƙarfe wanda yake cikin rukunin transition metals a jadawalin sinadarai. Yana da alamar Ni da kuma lambar atomic 28. Wannan… Read More »Nickel

Superfetation

Superfetation wani lamari ne mai matuƙar wahalar samuwa a tsarin haihuwa, inda mace ke ƙara ɗaukar wani cikin duk da cewa tana da wani a… Read More »Superfetation

Amplifier

Amplifier wata na’urar ce mai aiki da lantarki wacce take ƙara ƙarfin siginal, wato tana karɓar siginal mai rauni sai ta ƙara masa ƙarfin da… Read More »Amplifier

SmartBra

SmartBra wata sabuwar na’urar zamani ce da ke cikin jerin kayan smart wearable technology, wato na’urorin da ake sakawa a jiki domin lura da lafiyar… Read More »SmartBra

Zaizayar kasa

Zaizayar ƙasa wata alama ce da ke nuna motsawar ƙasa daga wurinta na asali zuwa wani wuri daban. Saboda tasirin wasu muhimman abubuwa da suke… Read More »Zaizayar kasa

Nanoknife

NanoKnife wata na’ura ce ta zamani da aka ƙera domin kashe ƙwayoyin cutar daji (cancer cells) ta hanyar amfani da makamashin lantarki mai ƙarfi (high-voltage… Read More »Nanoknife

Titanium

Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin transition metals, wato sinadaran ƙarfe waɗanda… Read More »Titanium

Fasahar IT

Fasahar IT (Information Technology), tana nufin duk wata hanya ko tsari da ake amfani da shi wajen tattarawa, adanawa, sarrafawa, watsawa, da kuma kare bayanai… Read More »Fasahar IT

Cutis Laxa

Cutis Laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne sakamakon lalacewar sinadarin elastin da… Read More »Cutis Laxa

Drone

Drone, wanda ake bayyanawa a matsayin jirgin sama marar matuƙi, na daga cikin manyan ƙirƙire-ƙirƙiren fasaha da suka kawo sauyi a harkar sufuri, tsaro, bincike,… Read More »Drone

Rotavirus

Rotavirus wata ƙwayar cuta ce mai ɗauke da RNA daga dangin Reoviridae wadda ke haddasa gudawa mai tsanani da amai, musamman ga yara ƙanana. Wannan… Read More »Rotavirus

Rigakafi

Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan’adam da dabbobi daga kamuwa da… Read More »Rigakafi

Giginya

Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke cikin dangin Vitaceae. Ita shuka… Read More »Giginya

Norovirus

Norovirus wata ƙwayar cuta ce mai matuƙar saurin yaɗuwa wadda ke haddasa ciwon ciki da amai, wanda masana kimiyya ke kira da acute gastroenteritis. Ana… Read More »Norovirus

Qadiriyya

Bikin Ƙadiriyya yana daga cikin manyan bukukuwa na addini da ake gudanarwa a birnin Kano da ma wasu sassan Najeriya gabaɗaya. Wannan biki na da… Read More »Qadiriyya

Trachoma

Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trachomatis. Tana daga… Read More »Trachoma

Taura

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin arziki, musamman a yankunan dajin… Read More »Taura

Rabies

Rabies wata cuta ce mai tsananin hatsari da ake samu daga ƙwayar cuta mai suna Rabies virus, wadda take daga cikin Lyssavirus a cikin dangin… Read More »Rabies

Ciwon Wuya

Ciwon wuya na ɗaya daga cikin matsalolin lafiya da mafi yawan mutane ke fama da shi. Wannan ciwo na iya kasancewa mai sauƙi ko kuma… Read More »Ciwon Wuya

Sulfur

Sulfur (wanda ake rubutawa da S) wani muhimmin sinadari ne mai lamba ta atomic 16 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukuni na chalcogens tare… Read More »Sulfur

Calcium

Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da lambar atomic 20. Shi ne sinadarin… Read More »Calcium

Kira

Sana’ar ƙira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a ƙasar Hausa wadda ta shafi narkar da ƙarfe da sarrafa shi domin samar da kayayyakin amfani… Read More »Kira

Ungozoma

Ungozoma wata mace ce, wadda ta kasance mai sani ko kuma ƙwarariya wurin gudanar da aikin kula da lafiyar uwa da kuma jariri kafin haihuwa,… Read More »Ungozoma

Dinya

Ɗinya itaciya ce wadda ta samo asali daga nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ake samun ruwan sama. Sunanta na kimiyya shi ne Vitex doniana,… Read More »Dinya

Takutaha

Bikin Takutaha na daga cikin bukukuwan da ake gudanarwa a wasu biranen Hausawa, musamman a jihar Kano, arewa maso yammacin Najeriya. Ana gudanar da shi… Read More »Takutaha

Malam Zalimu

Littafin Malam Zalimu rubutacen wasan kwaikwayo ne wanda yake ɗauke da labari mai cike da darussa na rayuwa, inda aka nuna halayyar wani malami mai… Read More »Malam Zalimu

Sassaka

Sassaƙa wata sana’a ce ta hannu da take da dogon tarihi a rayuwar ɗan’adam, wadda ake nufin fasahar sarrafa wasu nau’o’in kayayyaki masu ƙarfi kamar… Read More »Sassaka

Aku

Aku (Parrots) na cikin tsuntsaye dangin Psittaciformes. Waɗannan tsuntsaye sun shahara da wayo, ban dariya da kuma basira. Haka nan sun shahara wajen kwaikwayo da… Read More »Aku

Beryllium

Beryllium sinadari ne na ƙarfe mai lamba 4 a jadawalin sinadarai, mai alamar Be. Shi ne ƙaramin ƙarfe daga cikin alkaline earth metals, kuma yana… Read More »Beryllium

Maulidi

Maulidi ya kasance ɗaya daga cikin manyan bukukuwa da Musulmi ke gudanarwa a duniya domin tunawa da haihuwar Annabi Muhammadu (SAW). Duk da kasancewar akwai… Read More »Maulidi

Kadanya

Itaciyar kaɗan ya wacce a kimiyyance ake kira da (Vitellaria paradoxa ko kuma Butyrospermum paradoxa) tana daga cikin itatuwa dangin Sapotaceae. Yawanci tana fitowa a cikin yankin… Read More »Kadanya

Cholera

Cholera na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke barazana ga al’umma a duniya, musamman a wuraren da babu isasshen ruwan sha mai tsafta, tsaftar… Read More »Cholera

Lithium

Lithium wani sinadarin sinadarai ne daga rukunin alkaline (alkali metals) a cikin jadawalin sinadarai (Periodic Table). Yana ɗauke da lambar ƙwayoyin zarra 3, kuma yana… Read More »Lithium

Agriculture

Agriculture, a hausance za a iya fassara shi da “Kimiyyar Noma”, fannin ilimi ne da ke mayar da hankali kan nazarin harkokin noma da sauran… Read More »Agriculture

Aduwa

Aduwa na ɗaya daga cikin itatuwan da suka shahara a tsakanin al’ummomin Hausawa da sauran ƙabilu a Afirka. Ana amfani da ita a fannoni daban-daban… Read More »Aduwa

Dakin gwaji

Ɗakin gwaji ko ɗakin gwaje-gwaje, wanda ake kira “laboratory” a Turance, wuri ne da ake gudanar da bincike, gwaje-gwaje, da nazarin kimiyya domin ganowa, fahimta… Read More »Dakin gwaji

Colbat

Cobalt wani sinadari ne a rukunin transition metals a jadawalin sinadarai, mai lamba ta atom 27 da kuma yana da nauyin atomic kimanin 58.93. Ana… Read More »Colbat

Dakin karatu

Ɗakin karatu wata matattara ce ta kayayyakin ilimi da bayanai musamman littattafai da aka tsara kuma aka sanya domin amfani ga jama’a ko wasu taƙamaiman… Read More »Dakin karatu

Zogale

Zogale shuka ce mai daraja, wadda take da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam. A Arewacin Najeriya, ganyen zogale ya shahara a matsayin kayan miya,… Read More »Zogale

Gara

Gara na daga cikin nau’in ƙwari waɗanda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin ƙwari mafi naci da kuma ɓarna musamman awuraren da suke da… Read More »Gara

Kiwo

Mutane na dogaro da tsirrai da dabbobi a matsayin abinci; ana kiwon dabbobi don samar da nau’ikan abinci iri-iri ciki har da ƙwai, madara da… Read More »Kiwo

Vanadium

Vanadium sinadari ne da ke rukunin ƙarafa masu canjawa, yana da alama ko tambarin V, tare da lambar atomic 23 a jadawalin sinadarai (wato Periodic… Read More »Vanadium

Chromium

Chromium wani sinadarin ƙarfe ne mai canjawa (transition metal) mai alamar sinadari ta Cr da lambar atomic 24 a bisa jadawalin sinadarai (Periodic Table). Yana… Read More »Chromium

Pager

Pager, ko kuma a kira ta da beeper ko bleeper, wata na’ura ce ta sadarwa marar amfani da zaren waya wacce ke karɓa da kuma… Read More »Pager

Manchester United

Manchester United Football Club wata shahararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce da ke da hedikwata a birnin Manchester, da ke Yammacin Ingila, kuma tana daga cikin… Read More »Manchester United

Real Madrid

Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta a matsayin ɗaya daga cikin… Read More »Real Madrid

Takaba

Takaba wata muhimmiyar al’ada ce mai cikakken tushe a cikin addinin Musulunci da kuma al’adun Hausawa da wasu ƙabilu. A Musulunci, an shimfiɗa takaba bisa… Read More »Takaba

Biology

Biology reshe ne na ilimin kimiyya da ke nazarin halittu masu rai da muhallinsu. Wannan fanni na kimiyya yana da matuƙar muhimmanci domin yana taimaka… Read More »Biology

Diphtheria

Diphtheria cuta ce mai saurin yaɗuwa wadda ake iya riga-kafinta, wadda bakteriya mai suna Corynebacterium diphtheriae ke haddasawa. Cutar na iya hallaka kashi 5 zuwa… Read More »Diphtheria

Lalle

Lalle na ɗaya daga cikin kayan adon da mata suka fi amfani da shi. Musamman a lokacin bukukuwa ko kuma sha’ani na gyara. Haka kuma… Read More »Lalle

Gandoki

Littafin Ganɗoki littafi ne na adabin Hausa na zamani da aka rubuta a ƙarshen shekarun 1920s zuwa farkon 1930s, kuma aka wallafa a 1934. Marubucin,… Read More »Gandoki

Europium

Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannoni da suka shafi fitulu, lantarki, fasahar alluna… Read More »Europium

Chemistry

Chemistry wani reshe ne na ilimin kimiyya da ke nazarin halittun sinadarai (chemical substances), tsarinsu ciki da bai da yadda suke cuɗanya da juna ta… Read More »Chemistry

Baki’a

Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duniya. Ana mata inkiya da Baƙi’ul Gharƙad, ko kuma… Read More »Baki’a

WiFi

Duniya da cigabanta a wannan zamani ya sha bamban da na shekarun da suka shuɗe, musamman ta fannin sadarwa. Kama daga amfani da waya mai… Read More »WiFi

Bushiya

Bushiya wacce da harshen Turanci ake kira da (hedgehog), dabba ce ƙarama mai gashi mai kaifi mai kama da ƙayoyi, wacce ke cikin zuriyar Erinaceidae.… Read More »Bushiya

Tetanus

Cutar Tetanus, cuta ce mai hatsari da ke kama mutum ta hanyar kwayar cuta da ke shiga jiki daga raunuka, musamman idan raunukan suka ci… Read More »Tetanus

Ruwan Bagaja

Labarin ”Ruwan Bagaja” labari ne daga cikin sanannu kuma shahararrun ayyukan adabin Hausa da suka bayar da gudunmawa wajen tabbatuwar rubutaccen adabi a shekaru da… Read More »Ruwan Bagaja

Kare

Kare dabba ce da ta shahara a duniya baki ɗaya, musamman ma a matsayin abokin zama kuma mai hidimar samar da tsaro. Daga cikin dabbobin… Read More »Kare

Isra’ila

Isra’ila ƙasa ce da ke a yankin Gabas ta Tsakiya wato (Middle East), a kan iyakar Asiya da Turai. Tana ɗaya daga cikin ƙasashe mafi… Read More »Isra’ila

Zomo

Zomo na ɗaya daga cikin dabbobi masu ƙanƙanta, saurin motsi da ankara, yana daga cikin dabbobi dangin Leporidae a cikin tsarin halittu na Lagomorpha. Zomaye… Read More »Zomo

Makamin Nukiliya

Makaman nukiliya sun kasance wata muhimmiya kuma barazana a tsarin siyasar duniya tun daga ƙarshen Yaƙin Duniya na Biyu. Wadannan makamai, wadanda ke fitar da… Read More »Makamin Nukiliya

Tsarin jijiyoyi

Tsarin jijiyoyi wani haɗaɗɗen tsari  ne na matattarar jijiyoyi da ƙwayoyin halitta masu ɗaukar saƙo zuwa ƙwaƙwalwa da kuma ɗaukowa daga ƙwaƙwalwa da laka zuwa… Read More »Tsarin jijiyoyi

Gurjiya

Gurjiya wacce a Turance ake kira da Bambara Groundnuts, a kimiyyance kuma ake mata lakabi da (Verdea (L.). Kodayake wani masanin tsirrai mai suna Swanevelder… Read More »Gurjiya

Mikiya

Mikiya ɗaya ce cikin manyan tsuntsaye masu farauta wadda ke cikin dangin Accipitridae kuma ta kasu kashi daban-daban, waɗanda ba sa kamanni da juna. Waɗannan… Read More »Mikiya

Hankaka

Pied Crow sunan tsuntsun hankaka ke nan da Turanci. Kalmar pied tana nufin launuka biyu ko fiye, ke nan hakan na nuna cewa hankaka yana… Read More »Hankaka

Magarya

Magarya  bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi kamar su Arewacin Najeriya. Sunanta… Read More »Magarya

Zoom

Zoom manhaja ce ta sadarwa da ake amfani da ita don taron tattaunawa ta hanyar fasahar bidiyo da sauti, amma kuma tana ba da damar… Read More »Zoom

Tsawa

Tsawa ɗaya ce daga cikin muhimman al’amuran yanayi waɗanda ke haifar da ruwan sama mai ƙarfi da iska mai ƙarfi da ƙanƙara da walƙiya har ma… Read More »Tsawa

Auduga

Auduga ɗaya ce cikin albarkatun gona masu wadatar fiber, wanda hakan ke nuna cewa ta ƙunshi nau’i daban-daban, masu tsayi na zaruruwa. Ana samun auduga… Read More »Auduga

Kwakwa

Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan tattalin arzikin yankunan wurare masu zafi.… Read More »Kwakwa

Isah Pilot

Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya. Ɗa ne ga marigayi Sarkin… Read More »Isah Pilot

Argon

Argon na ɗaya daga cikin sinadarai da ke wanzuwa a sigar iskar gas, kuma muhimmi ne cikin sinadarai masu daraja. Sinadarin shi ne na shida… Read More »Argon

Aluminium

Aluminum abu ne da ke kewaye da mu, kama daga abubuwan amfanin yau da kullun kamar gwangwanaye masu laushi na lemuka zuwa sassan jirgin sama… Read More »Aluminium

Bramall Lane

Bramall Lane ɗaya ne daga cikin tsoffin filayen wasan ƙwallon ƙafa a duniya, tana da daɗɗen tarihi tun daga shekarun 1850. Asali, wurin ya kasance… Read More »Bramall Lane

Rogo

Rogo ya samo asali ne daga wurare masu zafi da ruwan sama, saboda haka, yawan amfanin gonar ba shi da kyau a ƙarƙashin busasshen yanayi.… Read More »Rogo

Neon (sinadari)

Sinadarin neon, yana da alama Ne, sinadarin iskar gas ce mai kyau da ke da launi marar wari a ƙarƙashin ingantaccen yanayi. A gaban makamashin… Read More »Neon (sinadari)

Kabeji (cabbage)

Kabeji yana ɗaya daga cikin waɗansu nau’ikan abincin kayan lambu da ba sosai ake nazari a kansu ba. Ainihin kabeji mamba ne na rukunin kayan… Read More »Kabeji (cabbage)

Taswira (map)

Taswira kalma ce tilo, jam’inta shi ne taswirori. Taswira alamomi ne da ke wakiltar abubuwa a wani wuri ko bigire, galibi ana zana taswira a kan… Read More »Taswira (map)

Jibril Aminu

Farfesa Jibril Aminu, na ɗaya daga cikin fitattun haziƙan malaman jami’o’i kuma jajirtaccen ma’aikacin gwamnati wanda ya sadaukar da rayuwarsa kacokan ga cigaban ƙasa. Sanannen… Read More »Jibril Aminu

Folic acid

Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki wajen ƙirƙirar sabbin ƙwayoyin halitta… Read More »Folic acid

FIFA

FIFA ita ce hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya. Gajartuwar kalmar ‘FIFA’ a harshen Faransanci ne, tana nufin “Fédération Internationale de Football Association”. FIFA… Read More »FIFA

Vatican

Vatican ita ce ƙasa mafi ƙanƙanta a duniya. Wannan ƙasa ko kuma birni na Vatican ya kasance wani yanki ne na ƙasar Roma tun tsawon… Read More »Vatican

Zinare

Zinare wani muhimmin sinadari ne daga sinadaran ƙasa. Yana daga cikin ƙarafa masu matuƙar daraja wanda ake amfani da shi a fannoni da dama na… Read More »Zinare

Bluetooth

Fasahar Bluetooth na ba na’urori damar sadarwa (turawa da musayar bayanai) ba tare da igiyoyi ko wayoyi ba. Bluetooth ya dogara da gajeriyar mitar sadarwar… Read More »Bluetooth

Tafarnuwa

Tafarnuwa ɗaya ce daga cikin tsoffin tsirrai da ake shukawa, kuma daga cikin sinadaran da ake amfani da su dangin Liliaceae, wanda su ne tushen albasa,… Read More »Tafarnuwa

Silicon

Silicon wani sinadari ne na metalloid (mai kama da sinadarin ƙarfe amma ba ƙarfen ba ne) mai lambar sinadarai ta atomic 14 da alamar Si.… Read More »Silicon

Cocin Katolika

Cocin Roman Katolika da ke da hedkwata a fadar Vatican da Paparoma ke jagoranta, ita ce mafi girma a cikin dukkanin ɗariku na Kiristanci, mai… Read More »Cocin Katolika

Router

Router na’ura ce da ke ba da damar haɗa na’urorin sadarwa yanar gizo guda biyu ko fiye su yi aiki a kan intanet. Tana da… Read More »Router

Hadin kai

Haɗin kai na nufin wata dabara ce da al’umma kan aiwatar tun a zamanin da domin su gudanar da abin da mutum ɗaya ba zai… Read More »Hadin kai

Al’adar mutuwa

Kalmar mutuwa baƙuwar kalma ce da aka aro daga harshen Larabci watau “Al Maut.” A harshen Larabci tana nufin ƙarewar rayuwa ko amfanin wani abu.… Read More »Al’adar mutuwa

Bakan gizo

Bakan gizo ko rainbow a Turance, wani abu ne mai launuka da ake iya hangowa a sararin samaniya, musamman lokacin da hadari ya fara haduwa… Read More »Bakan gizo

Gudummawa

Ƙamusun Hausa ya bayar da ma’anar gudummuwa da cewa: “Taimako na aiki ko kuɗi ko abinci ko sutura ko wani abu”. Gudummuwa tana bayani ne… Read More »Gudummawa

Tarbiyya

Tarbiyya kalma ce ta Larabci, wadda take ƙunshe da ma’anar koyar da hali na gari da kyautata rayuwar al’umma da shiryar da su zuwa ga… Read More »Tarbiyya

Cutar X

Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da ke haifar da wata annoba… Read More »Cutar X

Sulhu

Wannan kalma ta sulhu Balarabiya ce da ta shigo cikin harshen Hausa mai nufin samar da daidaito a tsakanin masu jayayya da juna a kan… Read More »Sulhu

Wanzanci

Wanzanci na daga cikin daɗaɗɗun sana’o’in ƙasar Hausa. Sana’a ce da ake yin ta ta hanyar amfani da aska da kuma wasu kayan aiki. Sana’ar… Read More »Wanzanci

Zumunci

Zumunci sananniyar kalma ce a al’ummar Hausawa. Tana da matsayi ne na aikatau wacce ke bayanin aikin da aka yi na sakamakon zumunta. Ita kuma… Read More »Zumunci

Makero

Makero cutar fata ce mai yaɗuwa wadda kwayoyin cuta dangin ‘Fungai’ suke haddasawa a fatar jiki ko a kai da sauransu. Wata ƙwayar cuta ce… Read More »Makero

Ahmad Bamba

An haifi Sheikh Dakta Ahmad Bamba a shekarar 1940, sannan ya taso a garin Alabar A.E.B ko Nguwan Gonjawa, a Jihar Kumasi ta ƙasar Ghana. Mahaifinsa… Read More »Ahmad Bamba

Modem

Modem wani ɓangare ne kuma muhimmiyar na’ura wadda ke canja tsarin siginar dijital zuwa siginar analog da makamancin haka. Wannan wata ingantacciyar hanya ce da… Read More »Modem

Kurkunu

Cutar kurkunu wacce ake kira a Turance da Guinea worm ko Dracunculiasis, cuta ce da ba kasafai ake watsi da ita ba a yankuna masu… Read More »Kurkunu

Iodine

Iodine wani sinadarin mineral ne mai mahimmanci wanda jiki ba ya iya samarwa don haka dole ne a samo shi ta cikin abinci ko magunguna.… Read More »Iodine

Paparoma Leo

Mabiya ɗarikar Katolika da yawa sun yi mamakin sanarwar Paparoma na farko daga Amirka, abin da aka daɗe ana dako har an fara tunanin kamar… Read More »Paparoma Leo

Paparoma Francis

Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin da suka shugabanci kiristoci mabiya ɗarikar Katolika. Tun daga lokacin da ya hau muƙamin baranda… Read More »Paparoma Francis

Gyada

Gyada tushen abinci ce da ake amfani da ita a duniya. Ana iya amfani da ita don yin man gyada ko kuma a matsayin abin… Read More »Gyada

Tururuwa

Tururuwa ƙwari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da ƙwarewarsu ta fuskar sadarwa ta almara wanda ke ba da… Read More »Tururuwa

Kwamfuta

Kwamfuta wata naura ce da take aiki da wutar lantarki ko batir, ana iya sarrafa ta sakamakon wasu umarni da ake ajiye su a ma’ajiyarta… Read More »Kwamfuta

Kada

Kada na ɗaya daga cikin sanannun dabbobi masu ban tsoro a duniya kuma ana kallon su a matsayin mafarautan mutane da wasu halittun. Jikinsu na… Read More »Kada

Gasar Gusau

Gusau Institute cibiyar nazari da bincike ce da ke jihar Kaduna, Najeriya, wacce aka kafa domin inganta zaman lafiya, tsaro, da ci gaba a nahiyar… Read More »Gasar Gusau

Daddawa

Daddawa wani sinadarin kayan amfani ne da akasari aka fi amfani da ita wurin gudanar da abinci ko kuma nau’in girke-girke kala-kala musamman girkin da… Read More »Daddawa

Goro

Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma Afirka, ya haɗa da zamowarsa abinci, magani, abin girmama… Read More »Goro

Bitamin

Sinadarin bitamin nau’i ne na sinadarin abinci, wanda jiki ke buƙatar kaɗan, ba da yawa ba don ya yi aikin da ya dace da shi.… Read More »Bitamin

Gero

Gero shi ne hatsi mafi daɗewa da mutum ya fara sani a duniya sannan kuma na farko a abincin gida, kuma cewa shi ɗan asalin… Read More »Gero

Gasar Dangiwa

Gasar Arc. Ahmad Musa Dangiwa, wato Gasar Rubutattun Gajerun Labaran Hausa, gasa ce da Gidauniyar Adabi ta Arc. Ahmad Musa Ɗangiwa ke shiryawa domin bunƙasa… Read More »Gasar Dangiwa

Tsamiya

Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya. Haka kuma itaciya ce mai… Read More »Tsamiya

Rakumi

Rakumi yana ɗaya daga cikin manyan dabbobi marasa ƙaho wanda aka fi samun shi a cikin sahara mai zafi ta Arewacin Afirka da Gabas ta… Read More »Rakumi

Sallar idi

Sallar idi sunna ce mai karfi a kan kowanne namiji baligi da mai hankali, ba matafiyi ba, kuma abar so ce bisa yara maza da… Read More »Sallar idi

Dan tayi

Ɗan tayi kalma ce da ake amfani da ita don bayyana mataki ko zango daga cikin rukunan matakan da rayuwar ɗan’adam takan riskar kafin haihuwa.… Read More »Dan tayi

Asalin camfi

Kamar yadda bayanai suka nuna, abu ne mawuyaci a fadi lokacin da al’ummar Hausawa suka fara wasu daga cikin al’adunsu da dabi’unsu, domin abu ne… Read More »Asalin camfi

Yoyon fitsari

Ciwon yoyon fitsari yana da alaƙa kai tsaye da ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke haifar da mace-macen mata masu juna biyu, wato naƙuda… Read More »Yoyon fitsari

Nakuda

Masana da ƙwararru a harkar lafiya da ta shafi mata masu juna biyu da al’aura sun bayyana ma’anar naƙuda a matsayin wani ciwon mara da… Read More »Nakuda

Fatalwa

Kalmar “Fatalwa” tana nufin wani irin haske ko wata inuwa, ko kuma alama da mutum ke iya gani, wanda ba na gaske ba ne, kamar… Read More »Fatalwa

Zabiya

Zabiya wani yanayi ne na kwayoyin halitta da ba kasafai ba wanda ke haifar da raguwa ko rashin sinadarin melanin. Melanin wani sinadari ne mai… Read More »Zabiya

Kanwa

Kanwa wani farin sinadari mai ɗan kauri da ake samu daga tafkunan ruwa masu ɗanɗanon gishiri ko kuma daga wasu nau’ikan duwatsu. Ana amfani da… Read More »Kanwa

Tsargiya

Tsargiya cuta ce mai saurin yaɗuwar gaske kuma ta daɗe tana yaɗuwa ta hanyar ƙwayoyin da ke haddasa ta. Mutane suna kamuwa da cutar yayin… Read More »Tsargiya

Majina

Majina wata aba ce ta al’ada, mai santsi, yanayin ruwa-ruwa wadda yawancin tantanin da ke cikin jiki ke samarwa. Tana da mahimmanci ga aikin jiki… Read More »Majina

Manhajar OKX

OKX ita ce manhajar musayar kuɗaɗen cryptocurrency ta uku mafi girma a duniya ta fuskar yawan hada-hadar yau da kullun. Miliyoyin masu amfani da ita… Read More »Manhajar OKX

Yalo

Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopicum,” a kimiyyance. Ana kiran yalo da sunaye daban-daban… Read More »Yalo

Kanumfari

KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma nau’in tsiro ne da yake… Read More »Kanumfari

Sidra chain

Sidra Chain wani tsari ne na fasahar blockchain wanda aka tsara musamman don tallafawa hada-hadar kuɗaɗe waɗanda suka dace da ka’idojin kuɗi na Shari’ar Muslunci.… Read More »Sidra chain

Ethereum

Ethereum wani tsarin kuɗaɗen crypto ne, shi ne na biyu a kan blockchain da aka fi sani bayan Bitcoin. Nau’in kudin da Ethereum blockchain ke… Read More »Ethereum

eNaira

Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira tana amfani da fasahar blockchain iri ɗaya da kuɗaɗen Bitcoin ko Ethereum, kuɗaɗen eNaira ana… Read More »eNaira

Bitget

Bitget, babbar manhajar musayar cryptocurrency ce da kamfanin fasaha na Web3 ya kirkira, an bayyana ta a cikin jerin manyan amintattun manhajojin hada-hadar crypto 25… Read More »Bitget

Picoin

Pi Network wani kamfanin fasaha ne da ya ƙirƙiro kuɗin crypto mai suna Pi coin, kamfanin ya wanzu da zummar warware ɗaya daga cikin manyan… Read More »Picoin

Bybit

An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin Bybit a watan Maris na shekarar 2018, wannan manhaja mallakar Ben Zhou ce. Bybit, manhajar… Read More »Bybit

Binance

Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana da ɓangarori da abubuwa masu jan hankali sosai wajen ciniki da hada-hadar kuɗin altcoin. Binance… Read More »Binance

Kansar kwakwalwa

Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji a cikin kwakwalwarka. Ƙwayoyin cutar… Read More »Kansar kwakwalwa

Helium

Masana kimiyya sun ɗan fahimci cewa mafi yawan abubuwan da ke cikin sararin samaniya su ne iskar gas masu sauƙi kamar hydrogen da helium. Waɗannan… Read More »Helium

Rama

Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne mai yawaitar sinadarai, wanda ke da fa’idoji… Read More »Rama

Kubewa

Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsaunin Nilu. Misirawa ne… Read More »Kubewa

Herbert Macaulay

An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya kafa kuma ya shugabanci makarantar… Read More »Herbert Macaulay

Tabarau

Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maƙalawa a fuska don samun damar gani da kyau da kuma kiyaye idanu daga cutarwar… Read More »Tabarau

Fas (fax)

Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta farko ta aika… Read More »Fas (fax)

Ciwon ido

Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.’ Babu shakka wannan batu haka yake.… Read More »Ciwon ido

Jimina

Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya, tana girma har kusan tsayin… Read More »Jimina

Karas

Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin shekara ta 900 AD. Karas… Read More »Karas

Tumatir

Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke dangin Solanaceae, waɗanda suke girma… Read More »Tumatir

Cashew

Cashew, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, ɗan itaciya ne da ke samuwa a wurare masu zafi… Read More »Cashew

Gudawa

Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya mai ruwa. Tana faruwa sosai a tsakanin yara da manya, kuma yawanci takan tafi da… Read More »Gudawa

Kabewa

Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin kabewa ta fito ne daga… Read More »Kabewa

Jupiter

Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska, kuma mafi girma a cikin… Read More »Jupiter

Sahara

Sahara ko Hamada yanayi ne da ke tattare da ƙarancin ruwan sama da ƙarancin ciyayi a wasu yankunan duniya. Ana samun irin wannan wurare a… Read More »Sahara

Sodium

Sodium sinadari ne mai lambar  atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a darajar ma’aunin zafi da ya kai 208°F (97.8°C), yana… Read More »Sodium

Dan jarida

An ɗade da fahimtar fannin jarida a matsayin ɗaya daga cikin ginshikan al’umma mai muhimmanci, wanda ke ba da gudummawa ga jama’a. A matsayin sana’a,… Read More »Dan jarida

Hawainiya

Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar canja launukan fata. Akwai nau’ikan hawainiya sama… Read More »Hawainiya

Tsibiri

An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan teku. Irin waɗannan tsibiran gabaɗaya… Read More »Tsibiri

Jemage

Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu ke da tsawon rayuwa a kasa… Read More »Jemage

Gizo-gizo

Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da Antarctica. Kawo shekarar 2022, akwai kusan… Read More »Gizo-gizo

Keken dinki

Keken ɗinki na’ura ce ko kuma wanda ake amfani da shi don ɗinke tufafi da sauran kayan da za a iya ɗinkewa ta hanyar amfani… Read More »Keken dinki

Barci

Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa al’ada da ke ba da dama ga ilahirin jiki da ƙwaƙwalwa su samu hutu. A… Read More »Barci

Agogo

Lokaci muhimmin bangare ne na rayuwar al’umma. Tun daga tashi daga barci har zuwa lokacin da za a kwanta, a kodayaushe ana tunawa da lokaci.… Read More »Agogo

Warin baki

Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai… Read More »Warin baki

Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buhari, Babangida da Abacha) tun bayan samun ‘yancin… Read More »Abdulsalami Abubakar

Dodon kodi

Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na farko tun daga ƙarshen zamanin Cambrian; wannan yana… Read More »Dodon kodi

Haraji

Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karɓa a hannun ɗaiɗaikun al’umma ko masana’antu ko kamfanoni, don… Read More »Haraji

Yakubu Gowon

Gowon, an haife shi a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar Najeriya daga 1966 zuwa 1975.… Read More »Yakubu Gowon

Lookman Ademola

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin ƙwallon kafa, inda ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika na… Read More »Lookman Ademola

Camera

Kyamara wata na’ura ce da ake amfani da ita wurin ɗaukar hotuna da bidiyo, ko haska shirye-shiryen gidajen talabijin, ta hanyar amfani da wutar lantarki.… Read More »Camera

ATM

Na’ura ce da ake amfani da ita wurin cirar kuɗi. Na’urar ana amfani da ita ne ta hanyar daddana lambobi domin fitar da kuɗi. Haka… Read More »ATM

Kwarkwata

Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai kwarkwata ita ita ce jin… Read More »Kwarkwata

Citta

Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana daga cikin kayan kamshi da… Read More »Citta

Goruba

Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da ƙafa 56), yayin da ƙwallon gorubar, wato ɗan… Read More »Goruba

Lagwada

Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da ƙaiƙayi, kurji mai kumburi. Yawancin mutane suna warkewa a… Read More »Lagwada

Albasa

Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani ga jiki saboda tana ɗauke… Read More »Albasa