Tsumin rage kiba da tumbi

Bookmark
ClosePlease loginn

No account yet? Register

Irin kalan rayuwa na rashin kulawa da cin abinci mai inganci ya haifar da yawan kiba cikin almumma. Amfani da wannan tsumin rage kiba da tumbi zai taimaka.

Kayan hadi

  1. Kwakwamba
  2. Lemon tsami
  3. Ganyen na’a na’a
  4. Danyar citta

Yadda ake hadawa 

Za a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na’a na’a, sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari a yi ta sha a matsayin ruwa.

Za a yi ta maimaita hakan har sai an samu yadda ake so.

Tsumin na da matukar inganci.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *