Wannan bidiyo wanda Neem Foundation suka tsara ya duba tarihi da matsalolin almajiranci a Arewacin Najeriya dama yadda ya shafi Najeriya baki daya. An yi hira da masana daban-daban, kuma sun bada karin haske game da tafiyar da ya kawo wannan hali da ake ciki da kuma dabarun da ya kamata abi don shawo kan matsalar.
Neem Foundation ke da hakkin mallakar wannan bidiyo.
Comments