Videos

Videos » Addini da Tarbiyya » Shin mace mai haila za ta iya rike ko amfani da Alkur'ani dake cikin waya?

Shin mace mai haila za ta iya rike ko amfani da Alkur'ani dake cikin waya?

Posted by Bakandamiya
Cikakken bayani daga bakin Sheikh (Prof.) Ibrahim Ahmed Maqari game da hukuncin rike ko amfani da Alkur'ani dake cikin waya wurin mace mai haila. Kuna iya sauraren cikakkun tambayoyi da bayanai na Sheikh Ibrahim Ahmed Maqari a tashar TV ta Minhaj TV ta hanyar danna link dake gaba: https://www.youtube.com/channel/UClZefKjSOXpfSaAtTpprfvg
Posted December 4, 2018 - Filed in Addini da Tarbiyya - #mace mai haila  #karanta Alkur'ani cikin haila  #najasa 
click to rate

2,369 views