Videos

FROM THE SAME MEMBER

Na yi sallar La'asar sai na tuna cewa ban yi sallar Isha'in jiya ba. Yaya zan yi?

Posted by Bakandamiya
Sheikh (Prof) Ibrahim Ahmed Maqari ya yi cikakken bayani yadda ake biyan sallah idan mutum ya tuna. Ana iya sauraren cikakkun tambayoyi da bayanai na Sheikh Ibrahim Ahmed Maqari a tashar TV ta Minhaj TV ta hanyar danna link dake gaba: https://www.youtube.com/channel/UClZefKjSOXpfSaAtTpprfvg
click to rate

Embed  |  490 views

No Stickers to Show

X