Bayanai na tarihi da yabawa da marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule, Danmasanin Kano ya yi game da marigayi Malam Aminu Kano. Y ayi wannan jawabi ne a yayin da yan kungiyar MOPPAN (Motion Pictures Practitioners Association of Nigeria) suka kai masa ziyara a gidansa na Kano lokacin yana raye. Allah ya gafarta musu dukka.
No Stickers to Show