Videos

Videos » Karatu da Ilmi » Wa ya fi kece raini cikin al'umma tsakanin basarake da mai kudi | Hausa debate 3

Wa ya fi kece raini cikin al'umma tsakanin basarake da mai kudi | Hausa debate 3

Posted by Bakandamiya
Ku kalli wannan Hausa debate mai kayatarwa mai taken 'wa ya fi kece raini cikin al'imma tsakanin basarake da mai kudi?'
Posted July 7, 2019 - Filed in Karatu da Ilmi - #basarake da mai kudi  #Hausa debate  #sarki da mai kudi 
click to rate

2,449 views

Comments

2 comments
  • Jamilu Abdullahi
    Jamilu Abdullahi Aslm,agaskiya a nawa ra'ayin basarake yafi kece raini,dalilina shine shi basarake yana iko a hannusa ga kudi, ga kwarjini gurin masu kudi da talakawa,many a da yara,sannan ga izzah,mai kudi talakama zai iya karbar kudinsa bashi ya hana dole sai anzo gun...  more
    July 7, 2019 - 1 likes this - Report
  • Bakandamiya
    Bakandamiya Kana da point, Jamilu. Sai dai kamar yadda ta ce, a zamanin yanzu, kai koma a da ne, sarauta bai yiwuwa sai da kudi. Ka ga anan kudi shike samar da sarauta.
    July 7, 2019 - Report