Videos

Videos » Tarihi da Al'adu » Jawabin Farfesa Philip J. Jaggar cikin harshen Hausa a Jami'ar SOAS

Jawabin Farfesa Philip J. Jaggar cikin harshen Hausa a Jami'ar SOAS

Posted by Bakandamiya
Ku kalli jawabin girmamawa wanda Farfesa Philip J. Jaggar ya yi cikin harshen Hausa don marabtan mai martaba sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi lokacin halarta taro a Jami'ar SOAS ta kasar Ingila.
click to rate

1,328 views

Comments

0 comments