Videos

Videos » Abin Al'ajabi » Allah Ya jikan Squadron Leader Mohammed Bello Baba-Ari

Allah Ya jikan Squadron Leader Mohammed Bello Baba-Ari

Posted by Bakandamiya
A ranar mai kamar ta yau ne (28 September, 2018) a wajen atisayin shirye-shiryen bukin zagayowar yancin kan Najeriya aka rasa jarumi kuma haziki Squadron Leader Mohammed Bello Baba-Ari. Allah Ya gafarta masa da rahama.
click to rate

816 views

Comments

0 comments