Videos

Videos » Kiwon Lafiya » Bayanan masana game da yadda droplets zai iya yada cuta

Bayanan masana game da yadda droplets zai iya yada cuta

Posted by Bakandamiya
Ku kalli bincike da masana suka yi game da yadda burbushin yawu ko majina, wato droplets, za su iya yada cuta tsakanin mutane. Wannan bincike na alaka ne da yadda ake hasashen cewa su droplets na daga cikin hanyoyin dake yada cutar coronavirus.
Posted April 1, 2020 - Filed in Kiwon Lafiya - #kiwon lafiya  #coronavirus  #cutar corona  #covid19  #droplets  #kimiyya 
click to rate

520 views

Comments

0 comments