Videos

Videos » Kiwon Lafiya » Baban ci gaba da kasar Senegal ta samu game da cutar covid 19

Baban ci gaba da kasar Senegal ta samu game da cutar covid 19

Posted by Bakandamiya
Masana a kasar Senegal sun samar da kayan gwajin covid 19 na Dala day ($1) kacal, wanda ya baiwa kasar damar gwada kowa da kowa. Gidan talabijin Al Jazeera ne ta ruwarto labarin.
Posted April 27, 2020 - Filed in Kiwon Lafiya - #coronavirus  #cutar corona  #annobar coronavirus  #Senegal 
click to rate

612 views