Videos

FROM THE SAME MEMBER

Ilmin sararin samaniya don yara yan makaranta | Hadawar Free School

Posted by Bakandamiya
Gabatarwa mai zurfi game da ilmin sararin samaniya, wato the solar system, don yara yan makaranta da kuma masu sha’awar fahimtar wannan fanni. Wannan bidiyo Free School ne suka yi shi. Don haka, su ke da hakkin mallakar shi. Bakandamiya ta sanyo shi ne don amfanar dalibai da masu sha'awar sannin ilmin sararin samaniya.
click to rate

Embed  |  583 views

No Stickers to Show

X