Videos

FROM THE SAME MEMBER

Matakai shida da ake bi don yin bincike a kimiyyance (scientific method) | Hadawar Free School

Posted by Bakandamiya
Wannan bidiyo mallakar Free School yana bayani ne bisa yadda ake bincike ta hanyar kimiyya. Kamar yadda kowani abu yake da tsari na musamman ta yadda ake yin sa, kimiyya na da tsarin bincike da ake kira a Turance, scientific method, wanda matakai ne daya bayan daya da mai bincike zai bi don gudanar da bincikensa. Irin wannan tsari shi ya banbanta binciken kimiyya da yadda ake bincike a wasu fannoni. Idan daliban kimiyya suka fahimci wannan zai taimaka musu gaya wagen fahimtar kimiyya da fasaha.
click to rate

Embed  |  530 views

No Stickers to Show

X