Featured Create an Ad

Videos

Videos » Wasan kwaikwayo » Gaskiya ana zafi

Gaskiya ana zafi

Posted by Hadiza Balarabe
Awannan yanayi na zafi wasu samari sunzauna suna fifita da katon kwali sesuka ga wanda yafisu jin zafi inda yawuce da bokitin ruwa yana zubama kansa ruwa tirkashi sesuka koma kallonsa kamunyasha kwana shima seyayo gamo dawanda yafisa kunsan meyagani? bude video kusha kallo .
Posted March 29, 2017 - Filed in Wasan kwaikwayo - #wasan kwaikwayo  #barkwanci 
click to rate

Embed  |  1,895 views

No Stickers to Show

X

IRE-IREN WANNAN BIDIYO

FROM THE SAME MEMBER