Videos

Videos » Sutura da Kwalliya » Kwalliyar gyara gira (eyebrow tutorial)

Kwalliyar gyara gira (eyebrow tutorial)

Posted by Suhayr Musa
Yadda ake zana gira step by step cikin sauki!! Abubuwan da ake bukata su ne; eyepencil, concealer, brow brush, blending brush!! Ina fatan za ku amfana da shi!!
Posted May 7, 2019 - Filed in Sutura da Kwalliya - #Kwalliya  #makeup  #gira  #eyebrow 
click to rate

2,340 views

Comments

1 comment

Makamancin Bidiyon