Videos

Videos » Addini da Tarbiyya » Nasiha ga ma'aurata | Hajiya Maryam Lemu

Nasiha ga ma'aurata | Hajiya Maryam Lemu

Posted by Rahmatu Lawan
A wannan video Malama Maryam Lemu ta yi nasiha da kuma bada shawarwari masu muhimmanci ga ma'aurata. Ta kuma lissafo wasu hanyoyi da ma'aura za su bi don samun zaman aure mai annashuwa da kuma ?orewa.
click to rate

1,930 views

Comments

0 comments

Makamancin Bidiyon