Videos

Muhimmancin riko da halayyan kwarai 1 | Hajiya Maryam Lemu

Posted by Rahmatu Lawan
A wannan video, mai taken, "Maryam Lemu - Trust, Belief , Hope (Episode 1 of 3)," Malama Maryam Lemu, cikin harshen Turanci, ta yi matashiya da kuma nuni da muhimmancin riko ga halaye na kwarai a wajen dan adam. Ta bada misali da juriya wajen riko da halaye na kwarai ko da a wani irin hali mutum ya tsinci kansa. Sannan, za a iya duba kashi na biyun wannan video a jerin bidiyoyinmu.
click to rate

1,834 views

Comments

0 comments