Videos

Videos » Addini da Tarbiyya » Muhimmancin riko da halayyan kwarai 2 | Hajiya Maryam Lemu

Muhimmancin riko da halayyan kwarai 2 | Hajiya Maryam Lemu

Posted by Rahmatu Lawan
A wannan video, mai taken, "Maryam Lemu - Trust, Belief , Hope (Episode 2 of 3)," Malama Maryam Lemu, cikin harshen Turanci, ta yi matashiya da kuma nuni da muhimmancin riko ga halaye na kwarai a wajen dan adam. Ta bada misali da juriya wajen riko da halaye na kwai ko da a wani irin hali mutum ya tsaincin kansa. Sannan, za a iya duba kashi na farko da na karshe na wannan video a jerin bidiyoyinmu.
click to rate

1,664 views

Comments

0 comments