Videos

Videos » Zamantakewa » Sun yi aure amma ba ya sha'awar matarsa. Ina mafita?

Sun yi aure amma ba ya sha'awar matarsa. Ina mafita?

Posted by Rahmatu Lawan
Ku baiwa Hajiya Maryam Lemu shawara game da matsalar da ya shafi wata mata. Sun yi aure da mijinta amma ba ya sha'awar kusantan ta saboda wani matsala dake tattare da shi.
Posted October 13, 2019 - Filed in Zamantakewa - #aure  #matsalolin aure 
click to rate

1,007 views

Comments

0 comments