Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 1: Sauke App da Bude Sabon Document

Microsoft Word don Rubutu 1: Sauke App da Bude Sabon Document

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na farko a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. Wannan video an koyar da yadda za ka sauke wannan manhajar a wayarka har izuwa fara amfani da ita.
click to rate

Embed  |  454 views

Comments

1 comment