Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 2: Tools Kashi na Daya

Microsoft Word don Rubutu 2: Tools Kashi na Daya

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na biyu a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an koyar da yadda za a yi amfani da wasu daga cikin tools din Microsoft Word; Bold, Italic, Highlight da Kuma Font Colour.
click to rate

457 views

Comments

1 comment