Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 3: Bullets da Numbering

Microsoft Word don Rubutu 3: Bullets da Numbering

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na uku (3) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an koyar da yadda za a yi amafani da bullets da kuma numbering .
click to rate

744 views

Comments

4 comments