Wannan video shi ne na hudu (4) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma fasali. A wannan video an koyar da yadda ake amfani da font colour da font sizea da kuma strickthrough da kuma formating.
No Stickers to Show