Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 5: Paragraphing 1

Microsoft Word don Rubutu 5: Paragraphing 1

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na biyar (5) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an koyar da yadda ake yin paragraphing (indent, text direction, text alignment da kuma line spacing) ne.
click to rate

352 views

Comments

1 comment