Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 6: Paragraphing 2

Microsoft Word don Rubutu 6: Paragraphing 2

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na shida a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma fasali. A wannan video an ci gaba ne da koyar da yadda ake yin paragraphing (line spacing, styles, find) ne.
click to rate

Embed  |  206 views

Comments

1 comment