Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 7: Table 1

Microsoft Word don Rubutu 7: Table 1

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na bakwai (7) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma fasali. A wannan video an shiga sabon tab ne mai suna Insert. A inser an yi bayani game da yadda za a saka table, da deleting na table, deleting row, deleting column, da kuma yadda za a karasu. Sannan an yi bayanin yadda za a yi merge cells da kuma split cells.
click to rate

Embed  |  144 views

Comments

2 comments