Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 8: Table 2

Microsoft Word don Rubutu 8: Table 2

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na takwas a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an yi bayani ne da kuma nuni game da yadda ake amfani da table style da kuma style options.
click to rate

Embed  |  237 views

Comments

2 comments