Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 9: Table 3

Microsoft Word don Rubutu 9: Table 3

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na tara (9) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an ci gaba ne da nuni da yadda ake amfani da table style daban; plain tables, grid tables da list tables. Sannan kuma anyi amfani da style options domin Karin gyaran tables.
click to rate

Embed  |  237 views

Comments

12 comments