Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 10: Table 4

Microsoft Word don Rubutu 10: Table 4

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma (10) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an ci gaba ne da nuni da yadda ake amfani da table formatting. Inda aka yi nuni da yadda Text rotation da kuma Autofit ke amfani da kuma karin formatting na table.
click to rate

Embed  |  251 views

Comments

3 comments
 • Auwalu Adamu Sabongida
  Auwalu Adamu Sabongida Masha Allah.
  Ina da tambaya amma a darasin baya ne na biyu.
  Mai ya sa idan rubutun kwamfuta ne za ka yi akan waya in ka sa shi a mobile view yake bada wahala?
  Jan 30 - Report
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Lallai na san idan rubutu na da yawa sosai a mobile view ba ya zama static sai dai ka riga jan shi daga hagu zuwa dama, musamman idan kana da abubuwa kamar su table a kai. Amma yawanci idan plain text ne gaskiya ba laifi komai na tafiya ba...  more
 • Auwalu Adamu Sabongida
  Auwalu Adamu Sabongida Madallah. Na gode.
  Feb 1 - Report