Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 11: Table 5

Microsoft Word don Rubutu 11: Table 5

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma sha daya (11) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video an ci gaba ne da nuni da yadda ake amfani da table formatting. Inda aka yi nuni da yadda cell size da distribute da kuma alt text ke amfani.
click to rate

Embed  |  127 views

Comments

1 comment