Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 12: Insert picture 1

Microsoft Word don Rubutu 12: Insert picture 1

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma sha biyu (12) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting picture da kuma formatting na picture din kamar su styles, da su text wrapping, da kuma picture effects.
click to rate

221 views

Comments

0 comments