Videos

Microsoft Word don Rubutu 13: Insert picture 2

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma sha uku (13) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting picture da kuma formatting na picture din kamar su arrange picture, da su crop, size da kuma alt text.
click to rate

479 views

Comments

0 comments