Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 14: Insert shapes

Microsoft Word don Rubutu 14: Insert shapes

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma sha hudu (14) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting shapes da kuma formatting na shapes din kamar su shape styles, fill shape, outline shape, da su size da kuma alt text.
click to rate

236 views

Comments

0 comments