Videos

Technology Abokin Aiki » Fasahar Takanoloji » Microsoft Word don Rubutu 15: Insert text box

Microsoft Word don Rubutu 15: Insert text box

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma sha biyar (15) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting text box da kuma formatting na shi.
click to rate

297 views

Comments

0 comments