Wannan video shi ne na goma sha shida (16) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting link da kuma comments.
Comments