Videos

Microsoft Word don Rubutu 17: Header, footer da kuma page number

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma sha bakwai (17) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake inserting header, footer, da kuma page number.
click to rate

628 views

Comments

0 comments