Wannan video shi ne na goma sha takwas (18) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake amfani da math equation, da hanyoyi na rubuta math equation daban-daban.
Comments