Videos

Microsoft Word don Rubutu 19: Footnote da kuma endnote

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na goma sha tara (19) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake amfani da insert footnote da kuma end note.
click to rate

840 views

Comments

0 comments