Videos

Microsoft Word don Rubutu 20: Draw

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na ashirin (20) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake amfani da draw.
click to rate

760 views

Comments

0 comments