Videos

Microsoft Word don Rubutu 21: Layout

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na ashirin da daya (21) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake amfani da layout domin yin formatting na margin, paper size da sauransu.
click to rate

746 views

Comments

0 comments