Videos

Microsoft Word don Rubutu 22: Review

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na ashirin da biyu (22) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi nuni ne ga yadda ake amfani da review tab, mun duba word count, issues list, proofing and language da sauransu.
click to rate

684 views

Comments

0 comments