Videos

Microsoft Word don Rubutu 23: Track changes da kuma comment

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na ashirin da uku (23) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun ci gaba ne da nuni da yadda ake amfani da review tab, mun tabo track changes da kuma comment.
click to rate

792 views

Comments

0 comments