Videos

Microsoft Word don Rubutu 24: View tab

Posted by Rahmatu Lawan
Wannan video shi ne na ashirin da hudu (24) a jerin bidiyoyi da suka yi bayani game da yadda ake amfani da manhajar Microsoft Word domin yin rubutu mai inganci da kuma kayatarwa. A wannan video mun yi bayani ne game da yadda za a yi amfani da mobile view, da su heading da sauran command da ke view tab. Wannan shi ne video na karshe a jerin videos na Microssoft word for Android.
click to rate

830 views

Comments

0 comments